Shugaban kasar Sin, kuma babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar(JKS) Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin karfafa cikakkun managartan akidun gudanar da jami’iyyar, da tabbatar da ana aiwatar da kuduri, da tsare tsaren wadanda aka amince da su yayin babban taron wakilan jam’iyyar karo 20.
Shugaba Xi, ya yi tsokacin ne a Litinin din nan, cikin jawabin sa ga zama na biyu, na hukumar koli ta sanya ido da ladaftarwa ta 20 ta jam’iyyar. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp