Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin kara azama, wajen inganta tsarin yawon bude ido na zamani, da ingiza gina kasar Sin mai ikon cin gajiyar yawon bude ido.
Shugaba Xi ya yi kiran ne cikin umarni da ya gabatar, game da aikin da ya jibanci sashen na yawon bude ido a kasar Sin. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp