Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya nanata bukatar aiwatar da muhimman ka’idojin kwamitin tsakiya na JKS game da bunkasa karfin kasar a intanet da samun ci gaba mai inagnci a fannin ayyukan tsaron intanet da aikin sadarwa, yadda ya kamata.
Shugaba Xi ya bayyana haka ne cikin wani umarni kan ayyukan tsaron intanet da aikin sadarwa. (Fa’iza Mustapha)
Talla