Wata majiya daga ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, ta sanar a Alhamis din nan cewa, bisa gayyatar da firaministan Indiya Narendra Modi ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron BRICS karo na 18, wanda zai gudana a birnin New Delhi na kasar Indiya a ranakun Asaba da Lahadin karshen makon nan. (Saminu Alhassan)
ADVERTISEMENT














