Mahukuntan gasar UEFA Champions League sun gudanar da bikin rabon rukunin zagaye na 16 na kungiyoyin da suka tsallake matakin rukuni zuwa mataki na gaba a gasar.
Kungiyoyi 16 ne aka hada a bikin wanda ya gudana a birnin Nyom na kasar Switzerland.
- Mutane 71 Sun Kamu Da Cutar Zazzabin Dengue A Jihar Sakkwato
- Gwamnoni 13 Na Fuskantar Rashin Tabbas A Kotun Ƙoli
Ga yadda aka raba jadawalin:
FC Porto Vs Arsenal
Napoli Vs Barcelona
PSG Vs Real SociedadÂ
Inter Milan Vs AT Madrid
PSV Vs Dortmund
Lazio Vs Bayern Munich
Copenhagen Vs Man City
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp