Rahotanni marasa dadi sun iske mu cewa, Wasu marasa imani sun shiga gidan wata mata Mai juna biyu wacce akafi sani da Ummi sun mata yankan Rago.
Lamarin ya faru ne a garin Hadejia, Jihar Jigawa. Inji shafin sada zumunta na Facebook na At-tasfiyah24
Ummi an mata shaida cewa mace ce mai alkunya da girmama na gaba.
Allah ya gafarta mata, Allah ya karbi shahadar ta, ya kuma Kiyaye na gaba.
Su kuma Allah ya bayyana su, ya tona musu asiri.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp