• English
  • Business News
Thursday, October 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Sana’ar Fasa Dutse

by Maryam Bello
2 years ago
Dutse

Sana’ar fasa dutse sana’a ce da ta samu karbuwa sosai a kasashe da dama musamman kasashen da suka ci gaba wato ‘Developing Countries’.

Sana’ar na da matukar amfani da kuma samu sosai kuma ta na rage talauci tun da masu samu a karkashin sana’ar na da yawa kuma sun kunshi mutane kamar masu mota wato tipa, leburori da sauran su.

  • Hajjin Bana: NAHCON Ta Samar Da Biza 73,310, Tare Da Kai Alhazai 46,000 Kasar Saudiyya
  • Ganawar Tinubu Da Kwankwaso Alkairi Ce – Mataimakin Shugaban FUDMA

Dutse idan an fasa shi ana amfani da shi sosai a gurare da dama kamar haka:

Gine-gine bulo (block), da dutse.

Kamfanoni a da a Nijeriya kalilan ne ke da lasisin yin wannan harkar, amma yanzu an mayar da ita hannun ‘yan kasuwa shi ya sa yanzu yawancin masu fasa dutse daga kasashen waje suke musamman ma China.

LABARAI MASU NASABA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

Sana’a ce wacce ake bukatar makudan kudade kamar ko miliyan 5,20 ko kuma dai duk Yadda ya sauwaka shi ya sa mai karamin karfi sai dai ya saka hannun jari da kamfani sai a rika siyar mishi a farashi mai rahusa shi kuma sai ya sayarwa masu amfani da shi misali za su ba ka farashi akan 4000 ko wane ton sai kai kuma ka sayar wa masu saya kamar kamfanin bulo, gine-gine kamar su Estate wato rukynin gidaje da sauran su saboda da dutse ne ake Casting, da dutsen Ake foundation na gida sannan kuma yana rage radadin talauci musamman masu moto in da suke daukan fasassun dutse daga kamfani zuwa site.

Sai dai kamar kowace sana’a ta na da kalubale.akwai lokacin da ‘yan kasuwa suka sa hannun jari a kamfanoni biyu kuma daga baya aka zo aka rufe kamfanonin. yanda ake fasa dutse.

Wanda yake da sha’awar fara wannan sana’a dai ya kamata ya fara zuwa ma’aikata wato ma’aikatan ma’adanai sai ya karbi lasisi sai ya kuma zuwa ya karbi lasisi nakiya.

Bayan an mallaki lasisin fasa dutse kamar yadda na fada a baya can sai a dauki wannan nakiyar a fasa da shi ana fasa dutsen akwai injin da ke kara fasa shi ya zamo size by size.akwai sizes kamar haka:

1/3 wato daya bisa uku akwai 3/4 uku bisa 4, akwai 1/2 wato daya bisa biyu, ya danganta da amfanin da za’a yi da ita. Bayan an fasa ta sai a samu wani inji wanda Ake kira da suna crusher wanda shi inji ne da ke nika su zuwa duk size da na ambata a baya.

kaman size 4 stone bed wanda shi ake zubawa a hanya kafin a zuba kwalta, sai dai injin fasawa na da matukar tsada don ya na kai wa Miliyoyin kudi shi ya sa mai karamin karfi ke zuwa kawai ya zuba hannun jari sai a sayar mishi yadda shi ma zai je ya sayar ya samu riba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC
Sana'a Sa'a

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

August 3, 2025
Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera
Sana'a Sa'a

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

February 1, 2025
Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi
Labarai

Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi

November 22, 2024
Next Post
Zababben Dan Majalisar Jiha Mai Wakiltar Chikun Ta Jihar Kaduna Ya Rasu

Zababben Dan Majalisar Jiha Mai Wakiltar Chikun Ta Jihar Kaduna Ya Rasu

LABARAI MASU NASABA

Fursunoni Ba Za Su Samu Damar Kada Kuri’a Ba A Zaben 2023 – INEC

Batun Umarnin Kotu Na Kama Tsohon Shugaban INEC Ƙage Ne Kawai – Shugaban Jam’iyyar AA 

October 9, 2025
An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

An Samu Karuwar Sayayya Yayin Hutun Bikin Kafuwar Kasar Sin

October 9, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

Da Ɗumi-ɗumi: Tinubu Ya Zaɓi Farfesa Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC 

October 9, 2025
Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

Adadin Biyan Kudade Ta Intanet Yayin Hutun Bikin Kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin Ya Kai Yuan Tiriliyan 13.26

October 9, 2025
SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

SSANU Da NASU Sun Yi Zanga-Zanga A Abuja Kan Rashin Cika Alƙawarin Gwamnati

October 9, 2025
An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

An Umurci Manyan Makarantu Su Mayar Da Kuɗaɗen TETFund Da Ba Su Kashe Ba

October 9, 2025
Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Kan Saɓa Umarninta

October 9, 2025
Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

Gobara Ta Sake Ƙone Kasuwar Oba A Benin

October 9, 2025
Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

Kofin Duniya U-20: Argentina Ta Lallasa Nijeriya Da Ci 4-0

October 9, 2025
Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

Ni Ne Ɗan Siyasa Mafi Shahara A Kudu Maso Gabas, Ba Peter Obi Ba – Orji Kalu

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.