Kungiyar kwallon kafa ta Borrusia Dortmund, ta sha kashi a wasan da ta buga da Real Madrid a filin wasa na Santiago Bernebeau.
Kwallaye biyar rigis Real ta jefa a ragar Dortmund duk da cewar Dortmund din ce ta fara jefa kwallaye har biyu a ragar Madrid tun kafin zuwa hutun rabin lokaci.
- An Watsa Shirin Bidiyo Zagaye Na 3 Mai Taken “Bayanan Magabata Da Xi Jinping Yake So” A Rasha
- Kasar Sin: Tsohuwar Kasa, Mai Jagorantar Zamanantar Da Duniya
Real Madrid dai ta taba doke abokiyar karawarta Dortmund a wasan karshe na gasar Zakarun Turai na karshe da ta lashe, hakan ya sa wasu ke ganin wannan dama ce ta daukar fansa ga Dortmund.
Talla
Amma yaran na Nuri Sahin sun barar da garinsu a Santiago Bernebeau duk da cewa su ne ke da nasara da ci biyu da nema a farkon mintuna 45 na wasan.
Talla