• English
  • Business News
Sunday, November 2, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Uwargida Za Ta Yi Kwalliyar Gida Da Sallah

by Bilkisu Tijjani
3 years ago
Uwargida

LABARAI MASU NASABA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

Hadin Tsumin Baure

Assalamu Alaikumu masu karatu barkammu da sake haduwa a cikin shirin namu mai farin jini da albarka na ado da kwalliya.

A lokacin azumi zakiga gida ya yi datti saboda ba lokacin gyaran gida so sai duba da yanayin  azumi yanada aiki sannan kuma ga ibada kamar tashin dare, da safe zaki ga kindan koma kafin ki tashi ki danyi share share yadda kika saba zakiga lokaci ya tafi  ga kuma shiga kicin da wuri shine yake sawa be,a samun damar gyara gida kamar yadda ya kamata sannan kasan cewar gida da azumi da kuma lokacin sallah yana kaca kaca saboda aikin azumi dana sallah, sai an gyara shi bayan sallah.

  • Da Dumi-Dumi: Sarkin Musulmi Ya Ayyana Juma’a A Matsayin Ranar Sallah
  • Bunkasuwar Kasar Sin Mai Inganci Ta Ingiza Kwarewar Jama’arta

To yau za mu san yadda ake gara gidan bayan sallah.Da farko Uwargida za ki kwashe kayan kicin dukkwanikanki da yake cikin kicin din da wani tarkacammu na bata, gaba daya sai  ki sake wanke su gaba daya kayan kicin din, ki shanyasu saboda su bushe, sannan sai ki wanke kicin din har bango ki kada ruwan omo da dan hypo saboda kwari kisa soso idan kika wanke bangon  dama kin tanaji dan tawul haka sai kibi ki goge kumfar zakiga yadda tayis ( tiles) din bangon kicin dinki yake shayinin abin sha,awa saman inda tsayinki bazai kaiba sai kisa mopper kinabi kina gogewa za kiga duk wani maikon girki kin gogeshi idan kika gama goggoge bangon kicin din sai ki wanke gas dinki so sai ciki da waje ki gogeshi, sai ki shigo da kwanikanki ki maidasu kinsan kingama da kicin. Sai falo za ki fara da windo ki kakkadeshi sannan ki hada ruwan omo kisamu gyalle haka ki goggogeshi zakiga ya yi haske duka windonan haka za ki musu, sannan kujeru sai ki jajjanye su ki kakkade su ki share kasan su sai ki mayar su idan kinaso sai ki juyasu yadda ki kaga zasuyi kyau sannan sai ki share falon ki, ki goggoge TB dade sauransu, yadda kika yi windon falo haka za kiyi na daki, sai ki daga gadon shima ki kakkade sannan ki share kasan gadon ki mofe ki maidashi yadda kike so, Sai ki wawwanke bandakin ki so sai zakiga gidanki ya yi kyau so sai har wata iska mai dadi zaki ji tana shigowa. Duk wani dattin da ya makale na azumi da aikin sallah idan kikayi haka zai fita gaba dayan su.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki
Ado Da Kwalliya

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

October 4, 2025
Hadin Tsumin Baure
Ado Da Kwalliya

Hadin Tsumin Baure

September 27, 2025
Gyaran fuska
Ado Da Kwalliya

Gyaran Fuska Da Laushin Fata

August 30, 2025
Next Post
Bukatar Magidanta Su Sa Ido Kan Yadda ‘Ya’yansu Za Su Yi Bikin Sallah

Bukatar Magidanta Su Sa Ido Kan Yadda ‘Ya’yansu Za Su Yi Bikin Sallah

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

Yadda Ƴan Mata Ke Kashe Kuɗaɗe Wajen Yi Wa Samarinsu Hidima

November 1, 2025
Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyuka Bakwai A Jami’ar Ilori

November 1, 2025
Rikicin PDP Ya Ƙara Ta’azzara Yayin Da Ɓangarori Ke Dakatar Da Juna

Rikicin PDP Ya Ƙara Ta’azzara Yayin Da Ɓangarori Ke Dakatar Da Juna

November 1, 2025
Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

Sin: Katsalandan Cikin Harkokin Kamfani Da Netherlands Ta Yi Ya Kawo Tsaiko Ga Tsarin Masana’antu Da Samar Da Kayayyaki Na Duniya

November 1, 2025
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya

November 1, 2025
Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

Sabbin ‘Yan Saman Jannatin Kasar Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniya Ta Kasar

November 1, 2025
Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

Xi Jinping Ya Tattauna Da Shugaban Koriya Ta Kudu Lee Jae-myung 

November 1, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Babban Burina Zama Fitacciyar Jaruma A Duniya —Aisha Umar

November 1, 2025
Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025
Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

November 1, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.