• English
  • Business News
Sunday, November 9, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Za Ki Yi Wa Jaririnki Kwalliya

by Amina Bello Hamza
3 years ago
Kwalliya

Assalamu alaikum masu karatu barkammu da sake haduwa a wannan fili namu na Ado Da Kwalliya.

A yau shirin namu zai kawo muku yadda Uwargida ya kamata ta gyara danta kamar jariri daga haihuwa zuwa shekara biyu haka saboda a wannan lokacin ne yaro yake bukatar kulawar uwa saboda duk wani abu da zai zamantu ya bata yaro to zai iya zamo masa illah ajikin sa ko kuma cuta.

  • Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Matsayinta Na Warware Matsalar Ukraine A Siyasance
  • Yadda Zaben 2023 Zai Bambanta Da Sauran Zabukan Nijeriya

Shi karamin yaro yana bukatar kulawa sosai da zarar kika ga danki ya baci to yi sauri ki gyara ko jikinsa ko kuma tufafinsa ko muhallinsa wato inda yake, ba’a barin yaro da tufafi mai datti ko jikakkiya za su iya zamo illa a jikinsa saboda shi yaro komai ya samu baki yake kai wa, to ta nan ne zai iya haduwa da cuta.

Akwai wani kuskure da muke yi shi ne sai ka ga uwa za ta fita da yaro amma ba za ta iya daukar masa wani kaya ba ko da ya bata na jikinsa, sai ki ga uwa tana cewa ai ban zo da wani ba kaya ba zaka zauna da shi kwa haka, amma idan kin san kina da wani edtra da za ki canja masa musamman ma karamin yaro kamar jariri  ya kamata uwa idan za ki fita da jaririnki kamar daga haihuwa zuwa shekara daya, ya zama kin yi tafi- da-gidanka wato ki samu wata za ka haka ya zamana komai kin sa a cikin wannan jakar kina da shi kome yaronki ya bukata kina da shi ba sai hankalinki ya tashi ba, “ba ni da kaza ina zan samu yaro yana neman kaza?”

In kin hada kayanki ba ki da bukatar haka misali: ki zama kin dau pampers akalla kamar karin guda biyu, haka ma tufafi shima ki dau kamar biyu kin sa masa ruwan shansa, shima ba sai kin nemi ruwa ba, sannan ya zama kina da ‘Paracetamol’ a cikin jakar saboda sai ki ga nan da nan jikin yaro ya yi zafi kafin ki dawo gida ko kuma idan asibiti za ki kika bashi wannan ‘Paracetamol’ zai dan samu sauki, sannan su wani harka matarin yawun yaro shima ya zama kin sa shi mai dan yawa saboda kar ya zo ya yi ta jika kirjinsa sanyi ya kama shi komai da kika san kina amfani ma yaronki, idan za ki fita ya kamata ki sa a jaka saboda kar ki zo kina nema.

LABARAI MASU NASABA

Maganin Nankarwa (4)

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

Kema kanki idan kina kula da tsafta danki za ki ga kina burge kanki kuma danki kowa yana son daukarsa, za ki ga yana farin jini a wajen jama’a. Saboda haka don Allah iyaye mata mu kula ba sai kin fita inda kika ka je ana kyankymin ki ke da danki ba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Maganin Nankarwa (4)
Ado Da Kwalliya

Maganin Nankarwa (4)

November 8, 2025
Yadda Za A Magance Amosanin Baki
Ado Da Kwalliya

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

October 4, 2025
Hadin Tsumin Baure
Ado Da Kwalliya

Hadin Tsumin Baure

September 27, 2025
Next Post
Shugaban Mongoliya Zai Ingiza Hadin Gwiwa Tsakanin Kasarsa Da Sin

Shugaban Mongoliya Zai Ingiza Hadin Gwiwa Tsakanin Kasarsa Da Sin

LABARAI MASU NASABA

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

November 9, 2025
Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

Shugaba Xi Ya Ayyana Bude Gasar Wasanni Ta Kasa Karo Na 15

November 9, 2025
Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

Mizanin Farashin Kayan Masarufi Na Kasar Sin Ya Karu Da 0.2% A Watan Oktoba

November 9, 2025
Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

Me Ke Haddasa Yawaitar Farmakar Ƴan Wasa A Gasar Firimiyar Nijeriya

November 9, 2025
NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

NBA Ta Yi Allah Wadai Da Yadda Hukuncin Alƙalai Ke Karo Da Juna

November 9, 2025
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi Bagudo Ya Shaƙi Iskar ‘Yanci Daga ‘Yan Bindiga

November 9, 2025
Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

Soludo Ya Sake Lashe Zaɓen Gwamnan Anambra

November 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.