ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Kashe DPO Da Wani Dan Sanda A Zamfara

by Muhammad
4 years ago
'Yan bindiga

Wasu ‘Yan bindiga sun kai hari a ofishin rundunar ‘yan sanda reshen Maru a jihar Zamfara, inda suka kashe babban jami’in ‘yan sanda na yankin (DPO) da wani Sajan.

An kai harin ne da yammacin ranar Asabar a lokacin da ‘yan bindigar suka yi yunkurin yin garkuwa da wani dan kasuwa mai suna, Alhaji Iliya, wanda gidansa ke daura da hedikwatar ‘yan sanda da ke karamar hukumar Maru a jihar.

  • ‘Yan Bindiga Sun Harbe Dagaci A Kano
  • ‘Yansanda Sun Cafke Matar Da Take Yi Wa ‘Yan Bindiga Safarar Bindigu A Jihar Zamfara

LEADERSHIP ta rawaito cewa, ‘yan bindigar sun bude wuta kan jami’an ‘yan sandan da ke ofishin, inda suka kashe DPO da wani dan sanda mai mukamin Sajan.

ADVERTISEMENT

Kazalika ‘Yan bindigar sun kuma yi garkuwa da wata mata.

Da aka tuntubi Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Zamfara, SP Mohammed Shehu, ya ki cewa komai game da harin, inda ya ce sun je Maru ne domin duba halin da ake ciki amma za su tuntubi wakilinmu idan ya koma Gusau, babban birnin Jihar Zamfara.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

'Yan bindiga
Muhammad
+ postsBio
  • Muhammad
    Hisbah Ta Kama Matashi Kan Zargin Ɗaura Wa Kansa Aure Da Wata Budurwa Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano
  • Muhammad
    Bashin Nijeriya Ya Ƙaru: Me ’Yan Ƙasa Ke Amfana Da Shi?
  • Muhammad
    Tallafin Naira Dubu 50: Su Wane Ne Za Su Amfana Da Shirin?
  • Muhammad
    Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

MASU ALAKA

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba
Labarai

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno
Labarai

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026
Next Post
Cika Alkawari Tushe Ne Ga Aiwatar Da Mulki

Cika Alkawari Tushe Ne Ga Aiwatar Da Mulki

LABARAI MASU NASABA

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

November 14, 2026
SAW

Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026
Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa

Bayan Karɓar Miliyan 56, Masu Garkuwa Sun Kashe Ibrahim Kadafa

November 14, 2026
Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

Hadimin Tinubu Ya Musanta Rahoton Jifan Ayarin Motocin Shugaban A Masallaci

November 14, 2026
An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

An Yi Wa Shugaban Ƙasa Tinubu Ihu Bayan Sallar Juma’a

November 14, 2026
Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

Dangote Ya Fara Shirin Samar Da Wutar Lantarki Megawatt 10,000

November 14, 2026
Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Majalisa Kan Shirye-shiryen Zaɓen 2027

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.