ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

’Yan Bindiga Sun Sace Mutane Da Dama A Wani Sabon Hari A Katsina

by Sadiq Usman
11 months ago
Katsina

’Yan bindiga ɗauke da makamai sun kai hare-hare wasu yankuna a Jihar Katsina a daren ranar Litinin, inda suka sace mutane da dama.

Maharan sun ɗauki tsawon lokaci suna sharafinsu.

  • Chelsea Ta Naɗa Liam Rosenior A Matsayin Sabon Kocinta
  • Guterres Ya Zargi Amurka Da Take Dokar Ƙasa Da Ƙasa A Venezuela

’Yan bindigar sun kai farmaki Unguwar Alhaji Barau, Gidan Dan Mai-gizo da Gidan Hazo, duk a Ƙaramar Hukumar Malumfashi.

ADVERTISEMENT

Sun yi awon gaba da mutane da yawa, amma har yanzu ba a san adadin da suka sace ba.

Mazauna yankin sun ce harin ya jefa mutane cikin tsoro da firgici, inda da dama suka tsere daga gidajensu domin tsira da rayukansu.

LABARAI MASU NASABA

Tsohuwar Mataimakiyar Gwamnan Legas, Idiat Adebule, Ta Rasu

Amupitan Ya Gamsu Da Zaɓen Gwajin INEC, Ya Yi Alƙawarin Gudanar Da Sahihin Zaɓe A 2027

Har yanzu wasu magidantan na neman ’yan uwansu da aka sace.

’Yansanda sun ce ba su samu cikakken bayani kan lamarin ba, amma sun yi alƙawarin gudanar da bincike da yin ƙarin bayani.

Ƙaramar Hukumar Malumfashi na daga cikin yankunan da ke fuskantar yawaitar hare-haren ’yan bindiga a Jihar Katsina, duk da ƙoƙarin samar da zaman lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tsohuwar Mataimakiyar Gwamnan Legas, Idiat Adebule, Ta Rasu
Manyan Labarai

Tsohuwar Mataimakiyar Gwamnan Legas, Idiat Adebule, Ta Rasu

November 28, 2026
Amupitan Ya Gamsu Da Zaɓen Gwajin INEC, Ya Yi Alƙawarin Gudanar Da Sahihin Zaɓe A 2027
Manyan Labarai

Amupitan Ya Gamsu Da Zaɓen Gwajin INEC, Ya Yi Alƙawarin Gudanar Da Sahihin Zaɓe A 2027

November 28, 2026
2027: Atiku Da Obi Ba Takarar Cin Zaɓe Suke Yi Ba – Shettima
Manyan Labarai

2027: Atiku Da Obi Ba Takarar Cin Zaɓe Suke Yi Ba – Shettima

November 28, 2026
Next Post
Yawan Fasinjojin Jiragen Sama A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Duniya

Yawan Fasinjojin Jiragen Sama A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Duniya

LABARAI MASU NASABA

2027: Jam’iyyun Adawa 16 Sun Haɗa Kai Don Kayar Da APC A Kano

2027: Jam’iyyun Adawa 16 Sun Haɗa Kai Don Kayar Da APC A Kano

November 28, 2026
’Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-23 Da Shenzhou-24 Sun Kammala Aikin Mika Mabudin Tashar Samaniyar Sin

’Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-23 Da Shenzhou-24 Sun Kammala Aikin Mika Mabudin Tashar Samaniyar Sin

November 28, 2026
An Jinjinawa Kamfanin PLZ Bisa Tallafinsa Ga Alumma A Zimbabwe

An Jinjinawa Kamfanin PLZ Bisa Tallafinsa Ga Alumma A Zimbabwe

November 28, 2026
Sin Ta Kaddamar Da Aikin Nuna Fina-Finai Na Cibiyoyin Al’adu Da Yawon Bude Ido Na Kasashen Waje A Sri Lanka

Sin Ta Kaddamar Da Aikin Nuna Fina-Finai Na Cibiyoyin Al’adu Da Yawon Bude Ido Na Kasashen Waje A Sri Lanka

November 28, 2026
Tsohuwar Mataimakiyar Gwamnan Legas, Idiat Adebule, Ta Rasu

Tsohuwar Mataimakiyar Gwamnan Legas, Idiat Adebule, Ta Rasu

November 28, 2026
Amupitan Ya Gamsu Da Zaɓen Gwajin INEC, Ya Yi Alƙawarin Gudanar Da Sahihin Zaɓe A 2027

Amupitan Ya Gamsu Da Zaɓen Gwajin INEC, Ya Yi Alƙawarin Gudanar Da Sahihin Zaɓe A 2027

November 28, 2026
An Bude Shirin Horarwa Game Da Amfani Da AI A Ayyukan Watsa Shirye-Shirye Na Sin Da Afirka

An Bude Shirin Horarwa Game Da Amfani Da AI A Ayyukan Watsa Shirye-Shirye Na Sin Da Afirka

November 28, 2026
Firaministan Papua New Guinea Ya Bayyana Gamsuwa Da Shawarwarin Da Shugaba Xi Jinping Ya Gabatar

Firaministan Papua New Guinea Ya Bayyana Gamsuwa Da Shawarwarin Da Shugaba Xi Jinping Ya Gabatar

November 28, 2026
2027: Atiku Da Obi Ba Takarar Cin Zaɓe Suke Yi Ba – Shettima

2027: Atiku Da Obi Ba Takarar Cin Zaɓe Suke Yi Ba – Shettima

November 28, 2026
Hukumar Hisbah Ta Karɓi Kararraki 5,616 Na Laifuffuka Da Saɓani Cikin Watanni 10 A Jigawa

Hukumar Hisbah Ta Karɓi Kararraki 5,616 Na Laifuffuka Da Saɓani Cikin Watanni 10 A Jigawa

November 28, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.