• English
  • Business News
Saturday, July 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Shinkafar Kirsimeti A Kaduna

by Shehu Yahaya and Sulaiman
7 months ago
in Labarai
0
'Yan Bindiga
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

A yayin da ake shagulgulan bikin Kirsimiti, wasu gungun ‘yan bindiga sun yi awon gaba da kayan abincin da aka tanada domin bikin Kirsimeti a yankin karamar hukumar Kachiya da ke kudancin Jihar Kaduna.

Rahotannin sun bayyana cewar ‘yan bindigar sun kwace kayayyakin abincin mallakin wani magidanci da ya saya domin bikin Kirsimeti a yankin Gidan Abe na karamar hukumar Kachia a Jihar Kaduna.

  • Sojoji Sun Daƙile Harin Jirgi Mara Matuƙi A Yobe
  • Muhammad Bashir Ya Zama Sakataren Yaɗa Labaran Ƙungiyar Tsofaffin Ɗaliban AKCILS

Wani basaraken kauyen ya tabbatar wa wakilinmu cewa a ranar Asabar ‘yan ta’addan suka kai wa mutumin hari tare da kwace kayan abincin Kirsimetin.

Ya bayyana cewa mutumin yana hanyar dawowa daga kauyen Gidan Abe wajen sayo buhunan shinkafa da kayan miya da sauransu a Katari ne maharan da ke kan babura suka tare shi da bakin bindiga.

Basaraken ya bayyana cewa bayan kwace duk kayan abincin da mutumin ya saya, sai maharan suka hau baburansu suka tsere da su, ba tare da harbin kowa ba.

Labarai Masu Nasaba

Nijeriya Na Kashe Naira Miliyan 4.3 A Kullum Don Ciyar Da Wadanda Ke Jiran Hukuncin Kisa

2027: Gangamin ‘Yan Adawa Ya Sa APC Fafutukar Neman Mafita

Ya ce, “Na samu bayani daga kauyen Katari inda na kai ziyara cewa ‘yan bindiga a kan babur sun kwace wa wani mutum da ke ka babur kayan abinci a hanyarsa ta dawowa kauyen Gidan Abe domin bikin Kirsimeti.”

Wakilinmu bai samu kakakin ‘yansanda na Jihar Kaduna ba, ASP Hassan Mansur, domin jin ta bakinsa game da wannan al’amari duk da cewa gwamnatin Jihar Kaduna ta ce ta yi tanadi makyau domin kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar yayin gudanar da bukukuwan Kirsimiti da na sabuwar shekara.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Sojoji Sun Daƙile Harin Jirgi Mara Matuƙi A Yobe

Next Post

An Roki Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Tallafi Ga Aikin Hajjin 2025

Related

Fyade
Rahotonni

Nijeriya Na Kashe Naira Miliyan 4.3 A Kullum Don Ciyar Da Wadanda Ke Jiran Hukuncin Kisa

4 minutes ago
APC
Manyan Labarai

2027: Gangamin ‘Yan Adawa Ya Sa APC Fafutukar Neman Mafita

1 hour ago
A Karon Farko Dino Melaye Ya Bayyana A Gaban Kotu A Matsayin Lauya
Labarai

A Karon Farko Dino Melaye Ya Bayyana A Gaban Kotu A Matsayin Lauya

12 hours ago
Biyan Tukuici: Gwamna Yusuf Ya Ƙaddamar Da Tallafin Naira 50,000 Ga Mata 5,200 Duk Wata A Kano
Labarai

Biyan ‘Yan Fansho Naira Biliyan 22: NUP Da NLC Sun Bukaci A Yi Koyi Da Gwamna Abba

13 hours ago
Kasar Sin Ta Nuna Alhinin Rasuwar Tsohon Shugaban Nijeriya Buhari
Labarai

Za A Dinga Tunawa Da Buhari A Matsayin Waliyyi A Siyasar Nijeriya —Dakta Zangina

14 hours ago
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista
Manyan Labarai

Tinubu Ya Nada Ɗan Babangida A Matsayin Shugaban Bankin Manoma

15 hours ago
Next Post
An Nemi Malamai Su Kara Kaimin Ilimantar Da Maniyyata Kan Hukunce-hukuncen Hajji

An Roki Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Tallafi Ga Aikin Hajjin 2025

LABARAI MASU NASABA

Fyade

Nijeriya Na Kashe Naira Miliyan 4.3 A Kullum Don Ciyar Da Wadanda Ke Jiran Hukuncin Kisa

July 19, 2025
APC

2027: Gangamin ‘Yan Adawa Ya Sa APC Fafutukar Neman Mafita

July 19, 2025
Dangote

Dalilin Da Ya Sa Dangote Ya Jinjina Wa Hukumar NPA

July 18, 2025
Philippines Na Zama Tushen Tashin Hankali A Tekun Kudancin Kasar Sin

Philippines Na Zama Tushen Tashin Hankali A Tekun Kudancin Kasar Sin

July 18, 2025
2027: Atiku, Obi Da Amaechi Za Su Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Takarar Shugaban Kasa A ADC

2027: Atiku, Obi Da Amaechi Za Su Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Takarar Shugaban Kasa A ADC

July 18, 2025
Kasar Sin Ta Gano Ma’adanin Yuraniyom Mafi Daraja A Karkashin Kasa Mai Zurfi

Kasar Sin Ta Gano Ma’adanin Yuraniyom Mafi Daraja A Karkashin Kasa Mai Zurfi

July 18, 2025
majalisar kasa

Kirkirar Sabbin Jihohi Da Kananan Hukumomi Sun Dabaibaye Sauraron Jin Ra’ayoyin Gyaran Tsarin Mulki

July 18, 2025
Ƙwallon Mata: Nijeriya Ta Lallasa Zambia Da Ci 5-0

Ƙwallon Mata: Nijeriya Ta Lallasa Zambia Da Ci 5-0

July 18, 2025
Yawan Jarin Waje Da Sin Ta Samu Ya Haura Dalar Amurka Biliyan 700

Yawan Jarin Waje Da Sin Ta Samu Ya Haura Dalar Amurka Biliyan 700

July 18, 2025
A Karon Farko Dino Melaye Ya Bayyana A Gaban Kotu A Matsayin Lauya

A Karon Farko Dino Melaye Ya Bayyana A Gaban Kotu A Matsayin Lauya

July 18, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.