Rundunar Sojin Nijeriya, a ranar Alhamis, ta dakatar da amfani da kaloli guda 53 da take amfani da su wajen yaki.
Bikin da aka gudanar a dandalin taro na Eagle Square da ke Abuja, an kaddamar da wasu sabbin kaloli ga sabbin bangarori 28 na rundunar sojin, da wannan karin na bangarori, rundunar sojojin Nijeriya yanzun tana da adadin bangarori 81 a rundunarta.
Shugaban kasa kuma kwamandan rundunar sojin kasa, Muhammadu Buhari, sanye da kakin soja ne ya jagoranci bikin kaddamar da kalolin ga bangarori daban-daban na rundunar sojin.
Cikakkun bayanai Daga baya…