Hadarin mota ya yi sanadin mutuwar mutane 17 a kauyen Takalafia da ke kan titin Yauri, a karamar hukumar Magama a jihar Neja.
LEADERSHIP ta samu labarin cewa wata mota kirar DAF ce ta bi ta kan wata mota da ke tahowa.
Cikakken bayanai daga baya…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp