• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yawan Mutanen Da Suka Sayi Inshorar Kula Da Tsoffi A Kasar Sin Ya Zarce Biliyan 1.07 

by CGTN Hausa and Sulaiman
6 months ago
Sin

Ma’aikatar kula da jin dadin al’umma ta kasar Sin ta sanar da cewa, ya zuwa karshen watan Maris na bana, adadin al’ummar kasar da suka sayi hidimar inshora, ta bangarorin samar da kudin fensho ga tsoffi, da kula da mutane marasa aikin yi, da wadanda suka samu raunuka wajen aiki, sun kai biliyan 1 da miliyan 71, da miliyan 244, da kuma miliyan 297, adadin da suka karu da miliyan 4 da dubu 420, da miliyan 2 da dubu 560, gami da miliyan 2 da dubu 710, bisa na shekarar 2024 da ta gabata.

Ban da haka, ana ci gaba da kokarin gwajin manufar samar da hidimar inshorar kula da mutanen da suka ji rauni a wajen aiki ga mutanen da suke aiki a wasu sabbin sana’o’i. Inda aka ce, ya zuwa karshen watan Maris, yawan ma’aikata masu jigilar abinci, da direbobin motocin tasi masu karbar oda ta manhajojin wayar salula, da dai sauransu, da suka samu ishorar, ya zarce miliyan 11 da dubu 40.

  • Mun Fara Shirin Lashe Firimiya Ta Gaba –Slot
  • Ko Kin San… Yadda Ake Nagartaccen Tsumi?

Dangane da yawan kudin da aka samu, da kudin da aka kashe daga cikin asusun ishora, an ce cikin rubu’in farko na bana, asusun inshora na kula da tsoffi, da mutane marasa aikin yi, da wadanda suka samu raunuka wajen aiki, ya samu kudin da yawansa ya kai Yuan tiriliyan 2 da biliyan 360, kana an kashe kudin da yawansa ya kai Yuan tiriliyan 1 da biliyan 940, inda aikin asusun ya kasance tabbatacce.

LABARAI MASU NASABA

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

A fannin kula da mutane masu karamin karfin tattalin arziki, da wadanda suka rasa aikin yi, a cikin rubu’in farko na bana, hukumomi masu kula da al’umma na kasar Sin sun samar da kudi ga mutane miliyan 8 da dubu 260, don su biya kudin inshorar kula da tsoffi a kai a kai. (Bello Wang)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

November 7, 2025
Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru

November 7, 2025
Next Post
Ana Zargin Wani Ɗansanda Da Kisan Wata Mata Kan Cin Hancin Naira 2,000 — Bincike

'Yansandan Sun Kama Wanda ake Zargi Da Satar Mutane A Sokoto

LABARAI MASU NASABA

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
‘Yansanda Sun Kama ‘Yan Ƙungiyar Asiri 4, Sun Ƙwato Makamai A Filato

Zaben Kananan Hukumomi A Neja Ya Bar Baya Da Kura

November 7, 2025
Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

November 7, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 7, 2025
Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

November 7, 2025
Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

November 7, 2025
Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

November 7, 2025
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Hanyoyin Noma Na Gargajiya Ba Za Su Iya Wadata Abinci A Nijeriya Ba -Masanin Kimiyya

November 7, 2025
An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.