Kwamitin kolin JKS da majalisar gudanarwar kasar, sun fitar da ka’idojin inganta ci gaban kyakkyawar kasar Sin gaba.
Bisa ka’idojin, tilas ne a bai wa wannan ci gaba fifiko, wajen gina kasa mai karfi da kuma aiwatar shirin farfado da kasa cikin nasara. (Mai fassara: Ibrahim)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp