A gobe Lahadi ne za a wallafa sharhin tafiyar da manyan batutuwa yadda ya kamata domin ciyar da zamanantar da kasar Sin gaba wanda Xi Jinping, babban sakataren kwamitin koli na JKS ya rubuta.
Bisa la’akari da cewa, ci gaba da zamanantar da kasar Sin wani tsari ne na musamman, labarin ya bukaci a yi kokarin yin la’akari da dalilai daban-daban, da tsare-tsare na musamman, da daukar matakai bisa tsarin da ya dace, da tafiyar da jerin manyan dangantaka yadda ya kamata. (Mai fassara: Yahaya)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp