Jam’iyyar PDP ta lashe akwatin rumfar zaben Atiku Abubakar, dan takararta na shugaban kasa.
Sakamakon zaben da aka gudanar a rumfar zabe ta 12 da ke Ajiya, gundumar Gwadabawa a karamar hukumar Yola ta Arewa a Jihar Adamawa, PDP ta samu kuri’u 282, yayin da jam’iyyar APC ta zo ta biyu da kuri’u 57.
- EFCC Ta Kama Wasu Masu Sayen Katin Zabe A Kano, Kaduna Da Abuja
- Nishadantar Da Mutane Ya Sa Na Shiga Wasan Barkwanci –Yusuf Abubakar
Jam’iyyar Labour (LP) ta samu kuri’u shida, yayin da jam’iyyar NNPP ta samu kuri’u daya.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp