Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya shigar da kara a kotun koli yana kalubalantar tsige shi da kotun daukaka kara ta yi.
Leadership Hausa ta ruwaito cewa Abba ya shigar da karar ne a ranar Laraba.
- Yanzu-yanzun: Hadarin Mota Ya Ci Rayukan Mutane 17 A Neja
- Majalisar Dokokin Kaduna Ta Dakatar Da Kansiloli 8, Ta Karɓe Ragamar Majalisar Kagarko
A cikin sanarwar daukaka karar, da jam’iyyar NNPP da dan takararta na gwamna suka shigar.
Jami’yyar da Abba na neman kotun koli ta soke hukuncin da kotun daukaka kara ta zartar na tsige gwamnan.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp