Mutane da dama ne suka rasa muhallansu a sakamakon ambaliyar ruwa da ta dauki tsawon awanni ana yi a kauyukan Karnaya da ‘Yar Gaba da ke karamar hukumar Dutse a jihar Jigawa.
A sakamakon ambaliyan ruwan saman, an samu asarar dukiyoyi da rushewar gidaje da dama.
Allah ya kawo masu dauki cikin aminci.
Daga Abdulnasir Y. Ladan (Sarki Dan Hausa)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp