ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 13, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ƴan Bindiga Sun Sace Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu

by Abubakar
4 months ago

LABARAI MASU NASABA

Kano: Amurka Ta Nemi A Saki Mawaƙin Da Aka Yanke Wa Hukuncin Kisa Kan Zargin Ɓatanci

Shehu Sani Ya Yi Allah-Wadai Da Zanga-zangar Da Aka Yi Wa Shugaban INEC A Birtaniya

Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu a Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar, ya shiga hannun ƴan bindiga bayan wani hari da suka kai a daren jiya. Rahotanni sun ce maharan sun kuma kashe jami’an tsaro huɗu da ke tare da shugaban ƙaramar hukumar lokacin da lamarin ya faru.

Mataimakin Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu, Hon. Nura Nabature, ne ya tabbatar da faruwar lamarin yayin zantawa ta wayar tarho da Leadership Hausa. Ya ce bayan samun rahoton harin, jami’an tsaro sun bi sahun maharan tare da fafatawa da su.

A cewarsa, jami’an tsaron sun yi nasarar kuɓutar da iyalan shugaban ƙaramar hukumar da ‘yan bindigar suka yi garkuwa da su. Sai dai maharan sun tsere da Hon. Nura Umar tare da wani daga cikin ‘ya’yansa.

ADVERTISEMENT

Ya zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, jami’an tsaro sun bazama cikin dazuka da sauran wuraren da ake zargin maharan suka nufa domin ceto shugaban ƙaramar hukumar da yaron da ke tare da shi. Har yanzu babu wata sanarwa daga hukumomin tsaro kan ci gaban aikin ceton.

Abubakar
Website |  + postsBio
  • Abubakar
    Za Mu Jira Umarnin Kotu Kan Cancantar Takarar Atiku — Amupitan
  • Abubakar
    NELFUND Ta Bayar Da Lamunin Karatu Sama Da Naira Biliyan 375 Ga Ɗalibai
  • Abubakar
    Ƴansanda Sun Fara Binciken Harin Da Aka Kai Wa Ayarin Pantami A Gombe
  • Abubakar
    Hare-Hare Kan Jam’iyyu Sun Sanya Tsoro Da Fargaba Kafin Zaɓen 2027

MASU ALAKA

Kano: Amurka Ta Nemi A Saki Mawaƙin Da Aka Yanke Wa Hukuncin Kisa Kan Zargin Ɓatanci
Labarai

Kano: Amurka Ta Nemi A Saki Mawaƙin Da Aka Yanke Wa Hukuncin Kisa Kan Zargin Ɓatanci

November 13, 2026
Bincike: el-Rufa’i Ya Kamata Majalisa Ta Gayyato Ba Tsoffin Kwamishinoni Ba – Shehu Sani
Labarai

Shehu Sani Ya Yi Allah-Wadai Da Zanga-zangar Da Aka Yi Wa Shugaban INEC A Birtaniya

November 13, 2026
MURIC Ta Nemi ’Yansanda Su Kama Waɗanda Suka Kai Wa Magoya Bayan Pantami Hari A Gombe
Labarai

MURIC Ta Nemi ’Yansanda Su Kama Waɗanda Suka Kai Wa Magoya Bayan Pantami Hari A Gombe

November 13, 2026
Next Post
Kogin Kumadugu Ya Yi Ambaliya Karon Farko Cikin Shekara 100 A Yobe

Jihohi 28 Da Abuja Na Fuskantar Hadarin Ambaliyar Ruwa —Rahoto

LABARAI MASU NASABA

Han Zheng Ya Halarci Babban Taron Sinanci Na Duniya Na Shekarar 2026

Han Zheng Ya Halarci Babban Taron Sinanci Na Duniya Na Shekarar 2026

November 13, 2026
Kano: Amurka Ta Nemi A Saki Mawaƙin Da Aka Yanke Wa Hukuncin Kisa Kan Zargin Ɓatanci

Kano: Amurka Ta Nemi A Saki Mawaƙin Da Aka Yanke Wa Hukuncin Kisa Kan Zargin Ɓatanci

November 13, 2026
Li Qiang Ya Gabatar Da Muhimman Umarni Game Da Ingiza Dabarun Tsumin Ruwa Domin Noma Da Gina Tsarin Filayen Noma Masu Matukar Inganci

Li Qiang Ya Gabatar Da Muhimman Umarni Game Da Ingiza Dabarun Tsumin Ruwa Domin Noma Da Gina Tsarin Filayen Noma Masu Matukar Inganci

November 13, 2026
Bincike: el-Rufa’i Ya Kamata Majalisa Ta Gayyato Ba Tsoffin Kwamishinoni Ba – Shehu Sani

Shehu Sani Ya Yi Allah-Wadai Da Zanga-zangar Da Aka Yi Wa Shugaban INEC A Birtaniya

November 13, 2026
Xi Jinping Zai Halarci Kwarya-Kwaryan Taron APEC Karo Na 33 Da Ragowar Ayyuka

Xi Jinping Zai Halarci Kwarya-Kwaryan Taron APEC Karo Na 33 Da Ragowar Ayyuka

November 13, 2026
MURIC Ta Nemi ’Yansanda Su Kama Waɗanda Suka Kai Wa Magoya Bayan Pantami Hari A Gombe

MURIC Ta Nemi ’Yansanda Su Kama Waɗanda Suka Kai Wa Magoya Bayan Pantami Hari A Gombe

November 13, 2026
Za Mu Jira Umarnin Kotu Kan Cancantar Takarar Atiku — Amupitan

Za Mu Jira Umarnin Kotu Kan Cancantar Takarar Atiku — Amupitan

November 13, 2026
Tompolo da Gwamnan Zamfara Sun Ƙaddamar Da Gangamin Tallafa Wa Tinubu A 2027

Tompolo da Gwamnan Zamfara Sun Ƙaddamar Da Gangamin Tallafa Wa Tinubu A 2027

November 13, 2026
NELFUND Ta Bayar Da Lamunin Karatu Sama Da Naira Biliyan 375 Ga Ɗalibai

NELFUND Ta Bayar Da Lamunin Karatu Sama Da Naira Biliyan 375 Ga Ɗalibai

November 13, 2026
Ƴansanda Sun Fara Binciken Harin Da Aka Kai Wa Ayarin Pantami A Gombe

Ƴansanda Sun Fara Binciken Harin Da Aka Kai Wa Ayarin Pantami A Gombe

November 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.