• English
  • Business News
Monday, October 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ɗanyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Ƙaru A Watan Janairun 2025 –OPEC

by Abubakar Abba
8 months ago
Mai

Bisa wasu akaluma da jigogi a bangaren bayanan kai tsaye na man Fetur suka fitar sun cewa, Gangunna danyen Mai da Nijeriya ta hakowa a kullum a watan Janairun 2025, ya karu daga Ganguna miliyan 1,539 daga Gaunguna miliyan1,485, idan aka kwatanta da wanda aka hako a watan Disambar 2024, wanda hakan ya nuna da cewa, an samu karin da ya kai na Ganguna 54,000.

Kazalika, a cewar wasu akaluma da kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta fitar, sun bayyana cewa, danyen Man da Nijeriya ta samar ya karu a watan Janairun.

  • Malamai Suna Takara Da ’Yan Siyasa Wajen Neman Mulki –Sule Lamido
  • Juyin-juya-halin Kyautata Muhalli: Rawar Da Kasar Sin Ke Takawa Wajen Samar Da Makoma Mai Kyau

Bugu da kari, bisa wani bincike da kungiyar ta OPEC ta gudanar ya nuna cewa, danyen da Nijeriya ta hako a rana, a watan na Janairu ya kai Ganguna miliyan 1,495 daga Ganguna miliyan 1,525 a watan Disambar 2024, inda aka samu raguwar da ta kai ta Ganuna 29,000.

Binciken na kungiyar OPEC ya nuna cewa, Nijeriya ta ci gaba da rike matsayinta na kasancewa kan gaba a nahiyar Afirka wajen samar da wadataccen danyen Mai, inda hakan ya nuna cewa, ta shiga gaban kasar Aljeriya, wadda ta hako danyen Man da ya kai Ganguna 907,000 a ciin watan na Janairu.

Hakazail,a jigogi a bangaren bayanan kai tsaye na man Fetur suka sun bayyana cewa, tattalin arzikin Nijeriya ya samu ci gaba da zang na uku a 2024, musamman a manyan fannonin tattalin arzikin kasar, a zango na hudu na 2024.

LABARAI MASU NASABA

An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

Tsohon Gwamnan Jigawa, Lamido Ya Bayyana Aniyar Takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP Na Ƙasa

Sun ci gaba da cewa, tattalin arzikin ya karu zuwa kaso 3.5, a zango na uku a 2024, daga kaso 3.2 a zango na biyu a 2024.

A cewarsu, Nijeriya ta samu wannan nasarar ce, saboda tsaurara tsare-tsaren hada-hadar kudade, inda kuma fannin da bai shafi Man Futur na kasar ba, ya bayar da gagarumar gudunmawa, tare da samar da tsare-tsaren sakuka yin hada-hadar kasuwanci a kasar.

Sun kara da cewa, fannin Mai ya ci gaba da bayar da gudunmawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasar, musamman duba da yadda Matatar Man Fetur ta dangote ke samar da yawan Man a kasar, inda hakan ya kuma daidaita samar da Man da kuma rabar da shi, a cikin farashi mai rahusa.

Sai dai, shekaru da dama da suka gabata yawan samun satar dayen Mai da fasa butun Man da wasu batagari ke yi a kasar, sun janyo koma baya, ga fannin bunkasa tattalin arzikin kasar, wanda hakan, ke ci gaba da zama abin damuwa ga Gwamnatin kasar.

Ko a ranar 2 ga watan Yulin 2024, Kamfanin Albarkatun Man Fetur na kasa NNPC, ya kaddamar da dokar ta baci akan bangaren samar da danyen Mai na kasar.

A cewar Kamfanin, ya yi hakan ne, bisa nufin kara samar da wadataccen danyen Man a kasar da kara yawan ake adanawa.

Kazalika, Gwamnatin Tarayya ta amince da a kashe dala miliyan 21 domin aikin tura Mai daga gidajen mai Mai da ke daukacin yankin Neja Delta, musamman don a samu sukunin sanya ido kan yadda ake samar da danyen Mai da kuma rabar dashi.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 
Labarai

An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

October 27, 2025
Mai
Labarai

Tsohon Gwamnan Jigawa, Lamido Ya Bayyana Aniyar Takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP Na Ƙasa

October 27, 2025
Sojoji Sun Kashe ‘Yan ta’adda 10, Sun Ƙwato Makamai A Borno
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kashe ‘Yan ta’adda 10, Sun Ƙwato Makamai A Borno

October 27, 2025
Next Post
Masu Sana’ar Kamun Kifi Sun Koka Kan Ƙarancin Kuɗaɗen Shiga A Taraba

Hatsarin Jiragen Ruwa

Matasa 5 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa A Gombe

October 27, 2025
Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025
Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.