• English
  • Business News
Wednesday, November 5, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Sulaiman
3 years ago
Goro

Jama’a barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, shafin da ke bawa kowa damar aiko da sakonnin gaishe-gaishensa zuwa ga ‘Yan Uwa da Abokan arziki, na kusa dana nesa.

Barkanku da wannan rana ta Juma’a da fatan kowa zai yi juma’a lafiya, ko kuma fatan an sakko lafiya. Kafin na je ga sakonni masu karatu zan fara mika sakon barka da juma’a ta zuwa ga ‘yan’uwana da abokan aikina, Sakon barka da juma’a zuwa ga Editana Abdulrazak Yahuza Jere tare da sauran ma’aikatan wannan gida na Jaridar Leadership Hausa baki daya. Sakon Barka da Juma’a ga Fadila Aliyu Musa, da ‘Yan tawagar Shafin Taskira fatan kowa yana cikin koshin lafiya, fatan kuma an yi sallar juma’a lafiya. Yanzu kuma zan je ga sakonnin da aka aiko kamar haka:

Assalamu alaikum, jaridar LEADERSHIP Hausa, gaisuwa cikin farin tare da fatan alheri nake ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga ‘yan’uwa da abokan arziki kamar su Hassan Mai Nasara Babayo, tare da Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, sai Ibrahim Tukura inkiya Shugaban Matasa, tare da Usman Hamisu, sai Adam Ibrahim Dan Barno, da kuma Malam Falalu Abdullahi wanda hake Zaria City, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abba Abdullahi inkiya baka son tsufa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Idris (Babanne), Abuja.
07065279510

Salam, ina farin ciki tare da godiya ga wannan fili na Goron Juma’a, ina so a mika gaisuwar Goron Juma’a ga yarana Zainab Ahmad, tare da Adam Ahmad, sai kuma Sadik Ahmad, da Halima Ahmad, sai Yusuf Ahmad, da Maimuna Ahmad, tare da Siyama Ahmad, sai Uwar Gida sarautar Mata Madam Suwaiba, da kuma Nasiru wanda ya tafi Saudiyya da iyalansa, tare da Sa’idu Gulu a karamar hukumar Rimin Gado a garin Kano, sai kuma Alhaji Nura a karamar hukumar Kabo, da Isa Reza a garin Masanawa Kabo, da kuma Yakubu Garo, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Majidadin Kofa Bala Ibrahim. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin.
Daga Ahmad Namalan Kano.
08034041022

Gaisuwa cike da farin ciki nake mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Yusuf Isa, sai kuma Mahmud Bashir, tare da Faisal Sani, da Hauwa Isa, sai Rashida Isa, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Maimuna Isa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Usman Hamisu, Kaduna.
08160874213

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

GORON JUMA’A

Da farko, ina mika sakon Goron Juma’a ga abokaina Muhammad Danladi, sai kuma Muhammad Idris mai shago a Lake Biew Homes Phase 2, Abuja, da Mahmud Abubakar, tare da Abubakar Isa Manaja, da kuma Yahya Haruna, da Surajo Aliyu, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Bello Inuwa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Alhaji Ibrahim Isa, Bida City.
08065123244

Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Alhaji Murnir Wanbai, sai kuma Alhaji Sulaiman Garki, tare da Malam Abdullahi mai sayar da katin waya a Garki, da Alkali Badarawa Kaduna, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Tijjanin Alhaji Nura dake Garki Abuja. Dafatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
Gwamna Buni Ya Gabatar Da Biliyan 163 A Matsayin Kasafin 2023 Ga Majalisar Dokokin Jihar Yobe

Gwamna Buni Ya Gabatar Da Biliyan 163 A Matsayin Kasafin 2023 Ga Majalisar Dokokin Jihar Yobe

LABARAI MASU NASABA

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da BoS Ta Kaduna Sun Ƙulla Yarjejeniyar Samar Da Sahihan Bayanai Ga Al’umma

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da BoS Ta Kaduna Sun Ƙulla Yarjejeniyar Samar Da Sahihan Bayanai Ga Al’umma

November 4, 2025
Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

November 4, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Kwara

November 4, 2025
‘Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-20 Za Su Dawo Doron Kasa A Gobe Laraba

‘Yan Sama Jannatin Kumbon Shenzhou-20 Za Su Dawo Doron Kasa A Gobe Laraba

November 4, 2025
tinubu

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Ilimi Ta Kawo Ƙarshen Yajin Aikin ASUU

November 4, 2025
Sin Na Goyon Bayan Najeriya Wajen Jagorantar Al’ummarta Zuwa Hawa Turbar Neman Ci Gaba Daidai Da Yanayin Kasar

Sin Na Goyon Bayan Najeriya Wajen Jagorantar Al’ummarta Zuwa Hawa Turbar Neman Ci Gaba Daidai Da Yanayin Kasar

November 4, 2025
2027: Ko Kano Ta Zauna Lafiya Ko Ta Hautsine, Sai Mun Sauke Gwamna Abba — Shugaban APC

2027: Ko Kano Ta Zauna Lafiya Ko Ta Hautsine, Sai Mun Sauke Gwamna Abba — Shugaban APC

November 4, 2025
Li Qiang Ya Zanta Da Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya

Li Qiang Ya Zanta Da Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya

November 4, 2025
Karancin Abinci: Kofar Ofishin Tinubu A Rufe Take, Har Wasu Ministoci Ba Su Iya Ganinsa – Ndume 

Zargin Kisan Kiyashi Ga Kiristoci: Trump Bai San Ƙalubalen Tsaron Da Najeriya Ke Ciki Ba — Ndume

November 4, 2025
Tsohon Jami’in Diflomasiyyar Nijar: Baje Kolin CIIE Muhimmin Dandali Ne Na Bunkasa Hadin Gwiwa Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa

Tsohon Jami’in Diflomasiyyar Nijar: Baje Kolin CIIE Muhimmin Dandali Ne Na Bunkasa Hadin Gwiwa Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa

November 4, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.