Croatia, wadda tuni ta kai wasan karshe a shekarar 2018, ta yi nasarar ci gaba da zama a dandalin gasar cin kofin duniya na wanan shekara a Qatar 2022 sakamakon nasarar da ta samu (2-1) da Morocco.
Croatia ta samu matsayi na uku a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 bayan da ta doke Morocco da ci 2-1, tawagar Afirka ta farko da ta kai zagayen hudu na karshe a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya a Doha.
- Sin Ta Yi Kira Ga Bangarori Daban-Daban Na Libya Da Su Daidaita Matsalolinsu a Siyasance
- Wakilin Sin: Ya Kamata Sin Da EU Su Hada Kai Don Kiyaye Tsarin Samar Da Kayayyaki
Josko Gvardiol da Mislav Orsic ne suka ci wa Croatia, Achraf Dari ya ci wa Morocco kwallo daya . A ranar Lahadi ne Faransa mai rike da kofin za ta kara da Argentina a wasan karshe.
Tuni tawagar ‘yan ta karbi kyaututtuka da sarka zinare da FIFA ta ba su.