• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Dace A Sani Game Da Cutar Damuwa

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Damuwa

Damuwa babbar cuta wadda ta shafi hankalin mutum tana kuma tafe da alamu uku wadanda suke nuna cewa lalle da akwai matsala, wadannan alamomin sun hada da mutum ya nuna damuwa,bakin- ciki,nuna bai damu da wasu al’amuran da suka faru a baya.Wadanda kuma ya ji dadinsu ba,ya kuma nuna gajiya cikin sauki.

Darektan kula da lafiya na Asibitin Mahaukata tarayya da ke Enugu Dokta Monday Igwe, ya bayyana sauran wasu alamun da suka hada da samun sauyi a dandano ko yayi sama ko kasa.Bacci ma ana samun canji na yin shi, kodai ya kasance ana samu kamar yadda ya dace ko kuma ba haka ba.

  • NDLEA Ta Kwace Miyagun Kwayoyi Na Biliyan 450 A Wata 22 – Buba Marwa
  • Babban Jami’in Kamfanin Max Air Ya Rasu

Hakanan ma nauyin mutum yana karuwa ko raguwa, akwai samun matsala wadda marasa lafiya da yawa, ke bayani da samun tabin hankali, mutum ya rika jin bai da gaskiya, ko ya rika ganin laifin kan shi ba gaira ba dalili.

Yace akwai yadda mutum zai rika ganin a kasa yake, bai da wata kima,ba wata tabbas, da ganin ba zai iya komai ba, babu tabbas kan abinda  zai iya faruwa a gaba, ko ya rika jin zai rika tunanin yi ma kanshi illa, ko kokarin kashe kansa, duk alamu ne na cutar damuwa.

Da yake kwatance da hukumar lafiya ta duniya Igwe yace ko wacce shekara mutane milyan suna kashe kansu, inda ya kara da bayanin cewa kashi casa’in na abubuwan da suke sa kisan kai, na da alaka da cutar damuwa. “Wannan ya nuna kenan kowanne sakan arba’in ana samun mutum yan akashe kansa, a fadin duniya.Masu aikata wannan kuma laifin daga shekara 15 zuwa 45 ne.

LABARAI MASU NASABA

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

Igwe ya ce yadda za a kula da cutar shi ne da zarar mutum yab fa ganin wadannan  alamun sai yaga Likita ba tare da bata lokaci ba, sai a aje aga Likitan mahaukata, ko wanda yake kula da lafiyar iyali, domin bada shawarar data dace kan mataki na gaba.

“Sai dai kuma idan ana bukatar cikakkiyar kulawa akwai bukatar hada maganin da bada shawara

Da yake magana kan matakin da yafi dacewa ayi sai Likitan mahaukatan yace  akwai abubuwa da suke kawo farinciki da suka hada da  hakuri, samun cimma buri, su suka fi taimakawa wajen samun warkewa daga cutar  damuwa.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Jerin Gwarazan Taurarinmu!
Rahotonni

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
Mun Dakile Hari A Kano Da Ka Iya Zama Mafi Muni A Tarihin Nijeriya —Irabor
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

October 17, 2025
Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya
Rahotonni

Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya

October 11, 2025
Next Post
Kungiyar NAOWA Ta Nemi Matan Sojoji Su Karfafa Wa Mazajensu Wurin Yaki Da Ta’addanci

Jami'an Tsaro Sun Yi Kwanton Bauna Sun Kashe 'Yan Fashin Daji 10 A Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

Jerin Gwarazan Taurarinmu!

November 7, 2025
‘Yansanda Sun Kama ‘Yan Ƙungiyar Asiri 4, Sun Ƙwato Makamai A Filato

Zaben Kananan Hukumomi A Neja Ya Bar Baya Da Kura

November 7, 2025
Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

Gwamnatin Zamfara Ta Ɗauki Malaman Makaranta 500 Aiki

November 7, 2025
GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

November 7, 2025
Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

Majalisar Wakilai Ta Yi Tir Da Harin Da Aka Kai Wa Tawagar Ɗan Majalisar Neja

November 7, 2025
Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

Yadda Duniya Ta Fara Wayewa Tun Daga Zamanin Annabi Nuhu (AS) Har Manzon Allah (SAW) Ya Zo Ya Cika Komai (2)

November 7, 2025
Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

November 7, 2025
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Hanyoyin Noma Na Gargajiya Ba Za Su Iya Wadata Abinci A Nijeriya Ba -Masanin Kimiyya

November 7, 2025
An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.