Kotun Birtaniya ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Ike Ekweremadu hukuncin daurin shekaru tara da watanni takwas a gidan yari saboda samunsa da laifin safarar sassan jikin dan Adam.
Kotun ta kuma yanke hukuncin daurin shekara shida ga matarsa, Beatrice, yayin da likitan da ke aiki a matsayin ‘dan tsakiya’ a cikin harkar, Dokta Obinna Obeta, aka yanke masa hukuncin shekaru 10 tare da dakatar da lasisinsa.
Cikakken bayani na tafe…