• English
  • Business News
Monday, October 20, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sana’ar Fitar Da Kaya Daga Nijeriya Zuwa Kasashen Ketare

by Maryam Bello
2 years ago
Kaya

Kamar yanda ake shigar da kayayyaki daga kasashen waje haka ma ana iya fitar da kayakin da ake noma ko kuma ake samu daga kasar Nijeriya zuwa wasu kasashen ketare.

Sana’a ce mai matukar riba yayin da aka Fara ta.

  • An Bude Dandalin Hadin Gwiwa Da Raya Kirkire-kirkire Na Sin Da Afirka
  • Abin Da Ya Kamata A Sani Game Da Barkewar Cutar Diptheria A Abuja

Farkon abin da ya kamata mai yin wannan sana’a ya samu idan zai fara wannan sana’a shi ne Tsarin kasuwanci da kuma fadada bincike. Idan kaki bincike, to za ka fadi kwata-kwata saboda fitar da kaya ya na bukatar muhimman bayanai kuma idan ba ka da Tsarin kasuwanci mai kyau, za ka fadi maimakon riba da ya kamata ka samu.

Wane Irin Kaya Za Ka Iya Fitarwa?

Kayayyakin da za Ka iya sayar da su waje na da matukar yawa don sun hada da kayayyakin da muke kerawa a kasar da muke ci kamar su daddawa, garin albo, Garin Amala da sauran su.

LABARAI MASU NASABA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

Kafin ka fara ya kamata ka san wadanan abubuwan.

  1. Wane irin kaya ne kake sha’awar fitarwa?
  2. A ina ake samun wadannan kayan, wa ke son saya, ka san ko su waye kwastomomin ka?

3.kuma me suke son saya? 4. Nawa kake bukata yayin fara wannan sana’ar?

  1. Nawa kake da shi? 6. Shin yana da riba? 7. Mene ne kasuwancinka yake samar maka din ka? 8. Ta ya kake da niyyar hada girman jarin ka? 9. Mene ne dajarar musayar kuDi a yanzu? 10. Wane lokaci ya kamata ya kai da za ka samu kudinka?
  2. Kuma yaushe za ka samu kayan? saboda wasu kayan ba a samun su sai lokaci lokaci.

Ya kamata ka san yadda za ka yi sufuri ko jigilar kayan, shi ma yana da matukar muhimmanci ka sani musamman idan masu nauyi ne ko a’a.

Sai Ka Yi Registar Kamfaninka Da Hukuma

Wannan shima yana da  amfani a wannan sana’ar, zai sa ka zama abin dogara da kuma kara maka yarda. To bayan ka gama yin tunani, lokaci ya yi da za ka yi rajistar sunan sana’arka da Hukuma kula da kasuwanci ta kasa ‘Corporate affairs commission’.

rajistar na da matukar muhimmanci idan za ka nema kuma ka samu lasisin daga ‘National edport promotion council,’ (NEPC) da kuma takardar shaida ‘Certificate’.

Sana’arka dole ne a yi rajista ta da Limited Liability Company (kamfani mai iyaka), cooperatibe society (al’ummar hadin kai), ko gwamnati ko kuma ba na gwamnati ba.

Bayan ka yi rajistar sana’arka da kuma sunanta, samun lasisi na NEPC shi ne na gaba. kuma ya kamata ka samu wadannan abubuwan.

  1. Takardun da ake bukata don samun lasisi na NEPC, kana da bukatar wannan takardu ne dangane da kuma wace irin sana’a kake yi wa registan NEPC.

idan limited liability company ne wato kamfani me iyaka za ka bukaci wadannan abubuwan:

  1. Certificate of incorporation (takardar shaidar hadawa), certified true copy of memorandum and articles of association,certified true copy na cac 1.1 section c (bayanan directoci) wanda da ake kira form co7 ko kuma cac 7, na cooperatibe society (al’ummar hadin kai) bukatar rajista ta daban yake za ka iya yin rajista ne ta intanet ko kuma ka je offishin NEPC na jiharku, idan ka je za ka :

Sayi form na ragista Naira 1000, za ka biya 13,500 na ragista da processing fee.

Sai ka kai musu form din da ka cike na rajista a NEPC tare da wadannan takardun

Photocopy na certificate of incorporation na kamfani.

Yadda za ka nema kwastomomi

Za ka iya samun kwastomomi ta hanyoyi da dama wanda ya hada da abokan arziki da kuma yan uwa masu zama a kasashen ketare ta hanyar tura musu idan wani ya gani ya ji dadin amfani da shi za ka ga ana ta neman ka.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC
Sana'a Sa'a

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

August 3, 2025
Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera
Sana'a Sa'a

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

February 1, 2025
Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi
Labarai

Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi

November 22, 2024
Next Post
Wasu Daliban Jami’ar Benin Sun Shiga Hannu Bisa Dilmiya Abokin Karatunsu A Ruwa

Wasu Daliban Jami’ar Benin Sun Shiga Hannu Bisa Dilmiya Abokin Karatunsu A Ruwa

LABARAI MASU NASABA

Hukumar EFCC Ta Tsare Wasu Jami’anta 10 Bisa Zargin Karkatar Da Kayan Aiki

EFCC Ta Ƙwato Kadarorin Naira Biliyan 500 A Ƙarƙashin Gwamnatin Tinubu – Shettima

October 20, 2025
Kano Pillars Ta Dakatar Da Manyan Masu Horas Da ‘Yan Wasanta Saboda Rashin Nasara

Kano Pillars Ta Dakatar Da Manyan Masu Horas Da ‘Yan Wasanta Saboda Rashin Nasara

October 20, 2025
Bayan Kauce Hanya, Jirgi Ya Afka Cikin Teku A Hong Kong 

Bayan Kauce Hanya, Jirgi Ya Afka Cikin Teku A Hong Kong 

October 20, 2025
Jami’an Tsaro Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar #FreeNnamdiKanuNow A Abuja

Jami’an Tsaro Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar #FreeNnamdiKanuNow A Abuja

October 20, 2025
Wani Mai Taɓin Hankali Ya Kashe Mutum 1, Ya Raunata 3 A Taraba

Wani Mai Taɓin Hankali Ya Kashe Mutum 1, Ya Raunata 3 A Taraba

October 20, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Kama Alburusai 400 A Delta

October 20, 2025
Kano Derby: Barau FC Ta Doke Kano Pillars A Karon Farko A Tarihin Gamuwarsu

Kano Derby: Barau FC Ta Doke Kano Pillars A Karon Farko A Tarihin Gamuwarsu

October 19, 2025
Binciken CGTN: An Fitar Da Sakamakon Jin Ra’ayin Jama’a Dangane Da Cikakken Zama Na 4 Na Kwamitin Kolin JKS Na 20

Binciken CGTN: An Fitar Da Sakamakon Jin Ra’ayin Jama’a Dangane Da Cikakken Zama Na 4 Na Kwamitin Kolin JKS Na 20

October 19, 2025
Arewa Ta Samu Kashi 56% Na Muƙaman Gwamnatin Tinubu — Shugaban FCC

Arewa Ta Samu Kashi 56% Na Muƙaman Gwamnatin Tinubu — Shugaban FCC

October 19, 2025
Xi Jinping Ya Mika Sakon Taya Cheng Li-wun Murnar Zama Shugabar Jam’iyyar KMT Ta Kasar Sin

Xi Jinping Ya Mika Sakon Taya Cheng Li-wun Murnar Zama Shugabar Jam’iyyar KMT Ta Kasar Sin

October 19, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.