Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta ayyana Uzodimma na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya yi nasarar lashe zaben gwamnan imo.
Gwamna Uzodinma ya samu kuri’u 540,308 yayin da dan takarar jam’iyyar PDP, Mista Sam Anyanwu ya samu kuri’u 71,503, shi kuma Athan Achonu na jam’iyyar Labour ya samu kuri’u 64,081 ya zo na uku.
- Zaɓen Bayelsa, Imo da Kogi: Shugaban INEC Ya Ja Kunnen Ma’aikata Su Yi Aiki Da Gaskiya
- INEC Ta Tura Ma’aikata 46,084 Bayelsa, Imo Da Kogi Saboda Zaben Gwamnoni
Yanzu dai Gwamna Uzodinma zai yi wa’adi na biyu ne a matsayin gwamnan jihar Imo.
Gwamna Hope Uzodimma na jam’iyyar APC ya yi nasarar lashe zabensa a dukkanin kananan hukumomin jihar 27 da aka gudanar a zaben gwamnan jihar Imo a ranar Asabar 11 ga watan Nuwamba, 2023.
An dai fara tattara sakamakon zaben ne da misalin karfe 2 na daren Asabar zuwa Lahadi a Owerri, babban birnin jihar, inda mataimakin shugaban jami’ar tarayya, ta Oye Ekiti, Farfesa Abayomi Fashina, yake a matsayin babban jami’i mai tattara sakamakon zabe na hukumar zabe ta kasa (INEC) a jihar Imo.
Manyan masu kalubalantar gwamnan jihar mai ci a zaben sun hada da Samuel Anyanwu na jam’iyyar (PDP) da Achonu Nneji na jam’iyyar Labour inda a zaben ba su samu nasarar lashe ko karamar hukuma daya ba.
Duba yadda cikakken sakamakon yake a kasa:
1. Karamar Hukumar NJABA:
APC – 8, 110
LP – 995
PDP – 2, 404
2. Karamar Hukumar OBOWO:
APC – 17,514
LP -. 3,404
PDP – 711
3. Karamar Hukumar Oru West:
APC: 38,726
LP- 1,867
PDP – 987
4. Karamar Hukumar Owerri North
APC – 8,536
LP – 4,386
PDP – 3,449
5. Karamar Hukumar NWANGELE:
APC – 29,282
LP – 895
PDP – 2,132
6. Karamar Hukumar ORSU:
APC – 18,003
LP _. 813
PDP – 624
7. Karamar Hukumar Ikeduru:
APC – 22,356
LP – 1,377
PDP – 7,258
8. Karamar Hukumar Owerri municipal:
APC – 5,324
LP 2,914
PDP 2,180
9. Karamar Hukumar Onuimo:
APC – 13,434
LP – 1,753
PDP – 2,676
10. Karamar Hukumar NKWERRE:
APC – 22, 488
LP – 1,320
PDP – 2,632
11. Karamar Hukumar ISU:
APC – 11,312
LP – 1,253
PDP – 2, 508
12. Karamar Hukumar IDEATO SOUTH:
APC – 16, 891
LP – 1,649
PDP – 2,469
13. Karamar Hukumar OKIGWE:
APC – 55, 585
LP – 2,655
PDP – 1,688
14. Karamar Hukumar AHIAZU MBAISE:
APC – 8,369
LP – 2,214
PDP – 3,507
15. Karamar Hukumar Ehime Mbano:
APC – 6,632
LP – 4,957
PDP – 681
16. Karamar Hukumar ISIALA MBANO:
APC – 10,860
LP – 2,419
PDP – 1,659
17. Karamar Hukumar ORU EAST:
APC – 67, 315
LP – 3,443
PDP – 2, 202
18. Karamar Hukumar OWERRI WEST:
APC – 9, 205
LP – 2,597
PDP – 3,305
19. Karamar Hukumar ABOH MBAISE:
APC – 9,638
LP – 2,435
PDP – 1,724
20. Karamar Hukumar NGOR OKPALA:
APC – 14,143
LP – 2, 716
PDP – 3,451
21. Karamar Hukumar EZINIHITTE MBAISE:
APC – 8, 473
LP – 3, 332
PDP – 2,784
22. Karamar Hukumar Orlu:
APC – 37, 614
LP – 2,424
PDP _. 3,690
23 Karamar Hukumar IHITTE UBOMA:
APC. – 11, 099
LP – 2, 766
PDP – 3, 078
24. Karamar Hukumar Mbaitoli:
APC – 12,556
LP – 4,007
PDP – 5,343
25. Karamar Hukumar IDEATO NORTH:
APC – 5,271
LP – 1,522
PDP – 2, 062
26. Karamar Hukumar OHAJI EGBEMA:
APC – 14,962
LP – 1,506
PDP – 3, 3694
27. Karamar Hukumar Oguta:
APC – 57, 310
LP – 1,941
PDP – 2,653