Jama,a barkammu da juma,a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma,a. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gashensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa, da na nesa. A you ma ina dauke da wasu sakonnin gashe-gashen, sai dai kuma kafin na je ga sakonnin masu karatu da suka aiko, sai na fara da mika tawa gaisuwar zuwa ga dukkannin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman ma Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan anyi sallar juma’a lafiya, kuma da fatan an yi kwalliyar juma’a tare da kaiziyara lafiya. Sai sakonnin da kuka aiko kamar haka.
Sako daga Habiba Tijjani:
Assalaikum alaikum!
Al’umar musulmi baki daya, ina yiwa kowa fatan alkhairi tare da fatan anyi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Ina gaida iyaye na mamana da babana ina musu fatan alkhairi da fatan sunyi sallar juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Sannan kuma ina gaida ‘yan uwana kannena da fatan sunyi sallar juma’a lafiya. Ina gaida kannan mamana da kannan babana tare da yi musu fatan anyi sallar juma’a lafiya. Sannan ina gaida ‘yan uwa da abokan arziki da fatan kowa yana cikin koshin lafiya tare da barka da juma’a.
Sako daga Ya’u Yahya, Kano
A wannan babbar rana ta Juma’a, ina so na mika sakon gaisuwata ga iyayena da kuma mai dakina Sahura.
Haka zalika, ina gaida abokaina; musamman wadanda muka taso tare tun muna kanana da kuma wadanda muke yin hurdodin kasuwanci tare da su a halin yanzu, a cikinsu akwai Manu mai shadda, Malam Kahaye, Salisu Bera, Sunusi Faza da Yahya Babawo.
Kazalika, cikin abokan da muka taso da akwai Auwalu Salisu, Musbahu Maskito, Tijjani Kyaran, Sabi’u Nanu, Kabiru Warwara da kuma Sagiru Jinnau. Dukkaninsu, ina miko gaisuwa ta musamman a gare su.
Sannan, ba zan manta yayye da kannena ba, akwai yayata Ummulkhairi da Zainab da Rabi da kuma Aisha. Sai kuma kannena, Hajara da Bintu da Zaliha da Fatima baby da kuma Manfusa, dukkaninsu da fatan suna cikin koshin lafiya; Allah ya sa haka, amin.
Jama’a barkammu da juma,a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma,a. Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gashensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa, da na nesa. A you ma ina dauke da wasu sakonnin gashe-gashen, sai dai kuma kafin na je ga sakonnin masu karatu da suka aiko, sai na fara da mika tawa gaisuwar zuwa ga dukkannin ma’aikatan wannan gidan jarida mai albarka ta LEADERSHIP HAUSA, musamman ma Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan anyi sallar juma’a lafiya, kuma da fatan an yi kwalliyar juma’a tare da kaiziyara lafiya. Sai sakonnin da kuka aiko kamar haka.