• English
  • Business News
Monday, October 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Hafsan Soji Ya Yi Arangama Da Yan ‘One-chance’ A Abuja

by Rabi'u Ali Indabawa
2 years ago
Soji

Wani jami’in sojan saman Nijeriya Iya Kwamanda John Ijudigal, ya kubutar da wasu mutum biyu da ake zargin an yi garkuwa da su a unguwar Wuse Zone 5 a Babban Birnin Tarayya Abuja.

An ce jami’in yana kan hanyarsa ta zuwa gida bayan ya tashi daga aiki da misalin karfe 7:.28 na dare lokacin da yaga wata mota tana jujjuyawa cikin sauri tare da mutane a ciki suna kiran taimako.

  • Babban Jami’in JKS Ya Bukaci A Himmantu Wajen Ciyar Da Kokarin Dunkulewar Kasar Gaba 
  • Zaben Fitar Da Gwani Na APC A Edo Ya Bar Baya Da Kura

Ijudigal, a cewar wata sanarwar da Darektan Hulda da Jama’a da YaDa Labarai na Rundunar Sojin Saman Nijeriya Air Bice Marshal, Edward Gabkwet, ya fitar a ranar, ya shiga wata mota domin bai wa wadanda dauke din kariya daga hannun ‘yan bindigar inda ya yi amfani da motarsa wajen tare motarsu domin kada su tsere.

Ya bayyana cewa, a cikin firgici, direban ya yi karo da motar hukuma ta Idjudigal, inda ya yi masa barna sosai.

Gabkwet ya kara da cewa, wannan hadarin ya sanya motar One-Chance din ta kutsa kai cikin wani lambu da ke kusa da wajen, kuma nan take Ijudigal ya fice daga motarsa ya bi daya daga cikin mutanen da ke cikin motar ‘One-chance’, din wanda ya gudu zuwa wani daji da ke kusa.

LABARAI MASU NASABA

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi

‘Yansanda Sun Kama Mutum Hudu Da Ake Zargi Da Aikata Muggan Laifuka A Yobe

Sanarwar ta kara da cewa, “Wani jami’in da ke aiki ya yi nasarar dakile wani yunkurin fashi da makami da aka fi sani da ‘One-chance’ a Abuja. Ya ce Lamarin ya faru ne a ranar 14 ga Fabrairu, 2024, a titin Accra, Wuse Zone 5, wanda ya kai ga cafke uku daga cikin wadanda ake zargin, daga bisani kuma aka ceto biyu daga cikin wadanda aka yi garkuwa da su.

“Lamarin ya faru ne da misalin karfe 7:28 na dare. A yayin da Iya Kwamado Ijudigal ke tafiya gida a cikin motar ma’aikatansa bayan ya gama aiki, sai ga shi ya ci karo da wani yanayi mai cike da damuwa: Wata motar haya mai fentin Abuja (Mazda 323, rajistar BWR 232 DB) tana jujjuyawa cikin sauri, fasinjojin da ke ciki suna kururuwar neman taimako. Inda ya yi kakarin dakile lamarin kuma ya yi nasarar yin hakan.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi
Kotu Da Ɗansanda

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi

October 4, 2025
‘Yansanda Sun Ceto Mutum 21 Da Aka Sace, Sun Kwato N4.8m Kuɗin Fansa
Kotu Da Ɗansanda

‘Yansanda Sun Kama Mutum Hudu Da Ake Zargi Da Aikata Muggan Laifuka A Yobe

October 4, 2025
Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Kamfanin LEADERSHIP Da NDLEA Sun Kulla Kawance
Kotu Da Ɗansanda

NDLEA Ta Farmaki Masu Safarar Muggan Kwayoyi A Sassan Nijeriya

September 27, 2025
Next Post
Mata Na Da Jan Aikin Sanin Muhimmancin Kansu Ta Kowane Fanni – Farida Abubakar

Mata Na Da Jan Aikin Sanin Muhimmancin Kansu Ta Kowane Fanni – Farida Abubakar

LABARAI MASU NASABA

Gwamnati Za Ta Fara Sayar Wa Ɗangote Ɗanyen Mai Da Naira A Watan Oktoba

Ba Za A Samu Ƙarancin Man Fetur A Lokutan Bukukuwan Ƙarshen Shekara Ba – Dangote 

October 27, 2025
An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

October 27, 2025
Soji

Tsohon Gwamnan Jigawa, Lamido Ya Bayyana Aniyar Takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP Na Ƙasa

October 27, 2025
Sojoji Sun Kashe ‘Yan ta’adda 10, Sun Ƙwato Makamai A Borno

Sojoji Sun Kashe ‘Yan ta’adda 10, Sun Ƙwato Makamai A Borno

October 27, 2025
Hatsarin Jiragen Ruwa

Matasa 5 Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa A Gombe

October 27, 2025
Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

Tunawa Da Dawowar Taiwan Kasar Sin Shekaru 80 Da Suka Wuce Yana Da Ma’ana Sosai

October 26, 2025
Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

Matatar Dangote Za Ta Faɗaɗa Ƙarfin Aiki Zuwa Ganga Miliyan 1.4 Kullum

October 26, 2025
Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

Kara Bude Kofofin Sin Zai Samar Da Karin Gajiya A Fannin Bunkasar Duniya

October 26, 2025
“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

“Ba Gudu Ba Ja Da Baya Game Da Tsarin “Call-up system” A NPA”

October 26, 2025
Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

Ya Zuwa Satumban Bana Adadin Lantarki Da Sin Ta Samar Ya Karu Da Kaso 17.5%

October 26, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.