• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yaya Sin Da Austriliya Suke Kiyaye Dama Mai Yakini Na Raya Huldarsu?

by Sulaiman and CGTN Hausa
1 year ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

Firaministan kasar Sin Li Qiang ya kai ziyarar aiki daga ran 15 zuwa 18 ga watan nan a kasar Australiya. Inda bangarorin biyu suka gabatar da “Sanarwa game da sakamakon taron shekara-shekara na ganawar firaministocin kasashen biyu cikin hadin kai”, kuma suka cimma matsaya daya kan hadin kansu a bangarorin tattalin arziki da cinikayya da al’adu da sauransu. Firaministan kasar Australiya Anthony Albanese ya nuna cewa, ziyarar takwaransa a wannan karo ta kara taka muhimmiyar rawa ga tabbatar da huldar kasashen biyu.

Bana ta cika shekaru 10 da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kai ziyarar aiki a kasar Australiya da ma kafa huldar sada zumunta bisa manyan tsare-tsare a duk fannoni tsakanin kasashen biyu. A cikin wadannan shekarun da suka gabata, huldarsu ta fuskanci sauye-sauye da kalubaloli sosai. Ta yaya za a kiyaye da kuma kara raya dama mai yakini da ake samu na bunkasa wannan hulda? Muhimman abubuwan da aka sa gaba su ne nacewa ga mutunta juna da hadin gwiwa tare da amincewa ga bambancin ra’ayi da kawo moriyar juna ta hadin kai.

  • Kasar Sin Ta Kaddamar Da Matakan Gaggawa Kan Ambaliyar Ruwa A Larduna 3 Da Mamakon Ruwan Sama Ya Afkawa
  • Taimakon Afrika? A Dauki Hakikanin Mataki

A cikin ganawar tasu, bangaren Australiya ya bayyana matsayinsa na tsayin tsaya daka kan manufar “kasar Sin daya tak a duniya”, ba zai goyi bayan an ware yankin Taiwan daga gare ta ba, kuma ba zai bar bambancin ra’ayi ya kawo cikas ga huldar kasashen biyu ba, kana da kara gaggauta kyautata raya huldarsu yadda ya kamata. In har bangarorin biyu za su so inganta tushen amincewa tsakaninsu, to ya zama dole a tabbatar da wadannan matakai.

A matsayin kasashe dake yankin Asiya da Pacific, Sin da Australiya ba su da ko wani rikici dake tsakaninsu ba, suna fahimtar juna a dimbin bangarori, ya kamata su yi zama cikin jituwa da hadin gwiwa don kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankalin shiyyar. Huldar dake tsakaninsu na samun kyautatuwa kuma tana kan hanyar da ta dace bayan sauye-sauye, dole ne a bunkasa hulda bisa hanya madaidaiciya da ake a kai yanzu, kuma su zama ’yan uwa na amincewa da juna da goyawa juna baya. Matakin da ba ma kawai ya dace da muradun bai daya na kasashen biyu ba, har ma ya kasance abin bukata ga shiyyar na kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali. (Amina Xu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an
Daga Birnin Sin

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

November 6, 2025
CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST
Daga Birnin Sin

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya
Daga Birnin Sin

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Next Post
Xi Jinping Ya Yi Rangadi a Lardin Qinghai

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

November 6, 2025
Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

November 6, 2025
A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Gwamnatin tarayya

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.