ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, December 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Faduwar Darajar Naira Ya Haifar Da Raguwar Kayan Da Ake Shigowa Da Su Nijeriya

by Abubakar Abba
11 months ago
Naira

An alkanta raguwar darajar Naira a watannin baya, a matsayin babbar koma bayan da ya sanya aka samu ruguwar shigo da kaya daga ketare, zuwa cikin kasar nan.

Wasu kwararrun masu fashin baki a fannin tattalin azrkin kasa a FBNKuest sun alakanta jinkirin da aka samu na shigo da kaya daga waje, kan abubawa da dama.

  • Kasar Sin Ta Karrama ’Yan Sama Jannati 3 Na Kasar Da Lambobin Yabo
  • Shirin Tallafinmu Ga Nijeriya A 2025 Zai Kai Ga Asalin Mabukata – Wakilin MDD

Wadannan abubuwan sun hada da; faduwar darajar Naira, a watan Disambar 2024, raguwar shigo da kayan abinci na tallafi, saboda tsadar kudaden musaya da kuma gabatar da batun bayar da damar shigo da kayan abinci a cikin  kawanuka 150, da Gwamnatin Tarayya, ta shelanta, a 2024.

ADVERTISEMENT

Hauhawan shigo da kaya ya samar da saukin zuwa kashi 41.29 a watan Disambar 2024, wanda hakan ya sanya ya kai na raguwar da aka samu a karo na farko, a watan Satumbar  2019.

Shugaban Cibiyar hada-hadar kasuwanci mai zaman kanta ta CPPE Muda Yusuf, ya alakanta hakan kan zamanantar da kudaden musaya na sauye-auyen da aka samar da kuma daukin ba Babban Bankin Nijeriya CBN, ya samar kan kudaden musaya.

LABARAI MASU NASABA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

A cewar Yusuf, hasashe kan kudaden na musaya ya  dora kara samar da daidaito a 2025.

Wannan sa ran da ake yi, abubuawa da dama ne, suka haifar d hakan wadanda suka hada da; karin da aka samu a kudaden ajiya na kasar waje, wadanda suka kai yawan dala biliyan 40.

Kazalika, an kuma samu kari a kan kudaden da ake turawa na kasa da kasa MTOs da kuma kudaden da aka tura daga ketare.

Bugu da kari, kara karfafa tafiyar da kudaden musaya da Babban Bankin Nijeriya CBN, kan daukin da bankin ya samar, ya kara janyo hakan.

Rarar kudaden ketare na kasar nan na dala biliyan biyu da kuma samun nasara kan bayar da dala miliyan 500 ya kara haifar da hakan.

Matsayar da aka cimma kan bin ka’dojin dala biliyan kudaden musaya da Babban Bankin Nijeria CBN ya yi, hakan ya sanya an kara samun wani sauki.

Ana kuma sa ran radadin  rage  shigo Man Fetur da Matatar Mai ta Dangote ta yi, ta hanyar kafa matatar a kasar nan da kuma sa ran da ake yi na idan an kammala aikin matatun Mai na garin Warri da ta Fatakwal, hakan zai samar da sauki kan kudaden musaya, wanda kuma hakan, zai kara samar da damar shigar kudaden musaya, zuwa cikin kasar nan.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC
Tattalin Arziki

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

December 19, 2025
An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri
Tattalin Arziki

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

December 19, 2025
Annabi SAW Ya Zarce Duk Sauran Annabawa Yawan Mu’uzijoji
Tattalin Arziki

Gwamna Radda Ya Dora Harsashin Gina Ma’aikatar Sarrafa Rogo A Katsina

December 13, 2025
Next Post
Sinawa Kimanin Miliyan 1.85 Za Su Rika Zuwa Yawon Bude Ido a Ketare Kullum Lokacin Hutun Bikin Bazara

Sinawa Kimanin Miliyan 1.85 Za Su Rika Zuwa Yawon Bude Ido a Ketare Kullum Lokacin Hutun Bikin Bazara

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.