ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

by Abubakar Abba
9 months ago
OPEC

Danyen Mai da aka hako a kasar nan a watan Nuwambar shekarar 2025 ya dan karu zuwa Ganguna miliyan 1.436 a kullum.

Ya karu ne daga Ganguna miliyan 1.401 a cikin watan Okutobar shekarar 2025.

  • Yadda Kasar Sin Ta Fara Aiwatar Da Matakan Kwastam Na Musamman A Dukkanin Fadin Yankin Cinikayya Cikin ’Yanci Na Hainan Ya Jawo Hankalin Duniya Sosai
  • Tinubu Zai Gabatar Da Daftarin Kasafin Kuɗin 2026 Ga Majalisun Tarayya

Wannan bayanin na kunshe ne a cikin rahoton wata – wata na kungiyar OPEC da ta fitar, a ranar Alhamis da ta gabata.

ADVERTISEMENT

Duk da wannan adadin danyen man da kasar ta hako, har yanzu, ta gaza samar da adadin da kungiyar ta OPEC ta ayyana, kasar ta samar wanda hakan ya kai, kusan a watanni hudu a jere.

Watan Yulin shekarar 2025 lokaci na karshe da Nijeriya ta iya cimma afadin Gangunan danyen man da ake bukata.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Bisa wasu alkaluma da kungiyar ta OPEC ta fitar sun nuna cewa, a zango na uku na shekarar 2025_ Nijeriya ta hako Gangunan danyen mai miliyan 1.444 wanda kuma ya yi kasa da Gangunan danyen mai miliyan 1.481 da aka hako a kasar a zango na biyu da kuma wanda aka hako a zango na daya, da ya kai Ganguna miliyan 1.468.

Wannan lamarin, na yin nuni ne, da kokarin da ake ci gaba da yi, na ganin an daidaita yadda ake hako danyen man a kasar nan tare da kuma kokarin da Gwamnatin Tarayya ke ci gaba da yi, na kara habaka fannin na hako danyen man a kasar.

Nan da shekara mai zuwa, kungiyar ta OPEC, da kuma sauran kasashen da ke hako danyen man, na son ganin suna hako adadinsa da ya kai na Ganguna miliyan 43, a kullum.

Kasashen na son cimma hakan ne, musamman domin su cike gibin bukatar da ake da shi.

Bugu da kari, duba da yadda nayin kasuwarsa ta kasance, manyan kasashen da ke hako danyen man a karkashin rukunin OPEC+ wadanda kuma kasar Saudiyya ke jagorantarsu, a watan da ya gabata sun amince za su dan dakatar da yawan adadin danyen man da suke hakowa, har zuwa dangon farko na shekarar 2026, musamman duba da cewa, sun hako danyen man da yawa a shekarar 2025.

Gazawar Nijeriya na hako yawan adadin danyen man, na ci gaba zama wata barazana gaga samarwa da kasar kudaden musaya na kasar waje musamman duba da cewa, fannin na hako danyen man, ya kasance daya daga cikin manyan hanyoyin samun kudaden shiga. Sai dai, wasu masana a fannin sun yi hasashen cewa, wannan ‘yar karuwar da aka samu ta hako danyen man, wata alama ce ta sake farfadowar fannin wanda kuma, dai kara karfafa samar da daidaito ga fannin.

Bugu da kari, kokarin da Gwamnatin Tarayya ke ci gaba da yi, na gyaran matatun mai mallakar ta da kuma kokarin janyo hankalin masu duba hannun jari ga fannin kamar irinsu Dangote, hakan, zai kara bunkasa fannin a shekarar 2026.

Hakazalika, wasu kwararru a fannin, na ganin ya zama wajibi a dauki matakan gaggawa kan batun magance matsalolin rashin tsaro da dakile masu fasa Bututun mai da samar da ingantattun kayan aiki,matukar ana son a samar da ci gaba mai dorewa ga fannin.

OPEC
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Babu Wani Annabi Mai Daraja Kusa Da Ta Muhammad Rasulullah (SAW)

Babu Wani Annabi Mai Daraja Kusa Da Ta Muhammad Rasulullah (SAW)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.