• English
  • Business News
Friday, November 7, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tarihi Baya Mantuwa

by CMG Hausa
3 years ago
Tarihi

Tun bayan fara cece-kuce game da haramtacciyar ziyarar da kakakin majalissar dokokin kasar Amurka Nancy Pelosi ta kai yankin Taiwan na kasar Sin, masharhanta da dama ke ta bayyana mahangar su, don gane da burin Amurka na haifar da baraka ga kasar Sin, da lalata yanayin zaman lafiya da tsaro a zirin Taiwan.

To sai dai kuma, ga dukkanin alamu Amurka ba za ta yi nasara ba a wannan mummunar manufa, ganin cewa tuni mahukuntan Sin din suka tsara dukkanin manufofi, na dinkuwar daukacin sassan kasar cikin lumana, ciki har da yankin na Taiwan.

  • Ziyarar Nancy Pelosi Zuwa Taiwan Takala Ce Mai Muguwar Manufa

Wannan manufa ce da daukacin al’ummar Sinawa ke marawa baya, wadda kuma ta yi daidai da manufar farfadowar kasar Sin a sabon zamani.

Batun dinkuwar yankin Taiwan da sauran sassan kasar Sin, na da alaka da burin daukacin Sinawa tun fil azal, kuma ya dace da manufofin JKS, da gwamnatin kasar Sin.

Dukkanin wadannan sassan suna nacewa manufar wanzar da zaman lafiya, da daidaito a zirin Taiwan, suna kuma daukar matakai na ingiza manufar dunkulewar yankunan kasar Sin bisa doka.

LABARAI MASU NASABA

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

A hannu guda kuma, Amurka da wasu sassan ’yan siyasar kasashen yamma na ta yunkurin haifar da baraka, ta amfani da batun yankin Taiwan, musamman a shekarun baya bayan.

Kamar yadda tarihi ba zai manta da yadda Amurka ta haifar da tashe tashen hankula da yake-yake a sassan kasashen duniya daban daban ba, haka ma tarihi ba zai manta da mugun nufin Amurka na amfani da yankin Taiwan wajen haifarwa kasar Sin baraka ba.

Bahaushe dai kan ce “Idan za ka gina ramin mugunta to ka gina shi gajere”. Domin wata kila, wanda ya gina ramin shi ne zai auka a cikinsa.

Lokaci ya yi da Amurka, da masu mara mata baya a wannan mummunar aniya, za su yi karatun ta nutsu, su san cewa, duk wani yunkuri na kawowa kasar Sin baraka ba zai taba yin nasara ba! (Saminu Hassan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta
Daga Birnin Sin

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

November 7, 2025
Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru

November 7, 2025
Next Post
Ziyarar Babbar jami’ar Lithuania A Taiwan Shirme Ne

Ziyarar Babbar jami'ar Lithuania A Taiwan Shirme Ne

LABARAI MASU NASABA

Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

Yaduwar Juyin Mulki A Afirka

November 7, 2025
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Hanyoyin Noma Na Gargajiya Ba Za Su Iya Wadata Abinci A Nijeriya Ba -Masanin Kimiyya

November 7, 2025
An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

An Kaddamar Da Taron Kolin Wuzhen Na Ayyuka Masu Nasaba Da Yanar Gizo

November 7, 2025
Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

Hajjin 2026: NAHCON Ta Kammala Tantance Masaukai Da Ɗakunan Dafa Abincin Alhazai A Madinah

November 7, 2025
Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

Sin Ta Kadammar Da Babban Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Yaki Na CNS Fujian a Rundunar Sojan Ruwanta

November 7, 2025
Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru

Xi Jinping Ya Taya Paul Biya Murnar Tazarce a Kamaru

November 7, 2025
Dantsoho Ya Matsar Da Aikin Tashoshin Apapa Da Tin Can Zuwa Zango Na 1 Na 2026

Dantsoho Ya Matsar Da Aikin Tashoshin Apapa Da Tin Can Zuwa Zango Na 1 Na 2026

November 7, 2025
An Gano Gawar Wata Tsohuwa Mai Shekaru 96 Bayan Faɗawa Shadda A Kano

An Gano Gawar Wata Tsohuwa Mai Shekaru 96 Bayan Faɗawa Shadda A Kano

November 7, 2025

Ma’aikatan NPA Wasu Ginshikai Ne Na Ciyar Da NPA Gaba —Dantsoho

November 7, 2025
Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

Batun Kawo Harin Soja: ‘Yan Nijeriya Sun Yi Watsi Da Barazanar Trump

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.