An rufe kasuwar cinikayyar ‘yan kwallo a Premier League da League Cup da wasu daga nahiyar Turai a tsakar daren ranar Litinin 3 ga watan Fabrairu. Tun daga ranar 1 ga watan Janairun 2025 aka fara hada-hada, domin bai wa kungiyoyi damar sayen karin ‘yan wasa don kara karfinsu.
Sauran gasar da aka kammala cinikayya sun hada da Ligue 1 ta Faransa da Bundesliga ta Jamus da ta Serie A ta Italiya da kuma ta La Liga ta Sifaniya.
– Ga jerin cinikayyar da aka yi cikin Fabrairu:_
-Ranar 4 ga watan Fabrairu-
A gasar Serie A
14:03 – Joao Felix (Chelsea – AC Milan) aro
Premier League
01:00 – Adel Disasi (Chelsea – Aston Billa) aro- 00:25 – Marshall Munetsi (Reims – Wolbes) ba a fayyace kudin ba.
00:15 – Carlos Alcaraz (Flamengo – Eberton) aro- 00:00 – Nasser Djiga (Red Star Belgrade – Wolbes) ba a fayyace kudin ba.
23:15 – Ben Chilwell (Chelsea – Crystal Palace) aro- 23:10 – Mathys Tel (Bayern Munich – Tottenham) aro – 23:00 – Nico Gonzalez (Porto – Manchester City) £50m 22:50 – Eli Junior Kroupi (FC Lorient – Bournemouth) ba a fayyace kudin ba.
21:32 – Somto Boniface (Chelsea – Ipswich) ba a fayyace kudin ba. 21:32 – Aled Palmer (West Brom – Ipswich) ba a fayyace kudin ba. 20:00 – Tyler Bindon (Reading – Nottingham Forest) ba a fayyace kudin ba.
19:00 – Marco Asensio (Paris St-Germain – Aston Billa) aro -14:02 – Eban Ferguson (Brighton – West Ham) aro- 10:31 – Stefanos Tzimas (Nuremburg – Brighton) £20.8m
Wasu daga gasar duniya
00:21 – Abdoullah Ba (Sunderland – USL Dunkerkue) aro – 23:40 – Duk (Aberdeen – Leganes) ba a fayyace kudin ba.
23:35 – Gabin Bazunu (Southampton – Standard Liege) aro- 23:30 – Tom Holmes (Luton -Dender) aro- 20:15 – Lloyd Kelly (Newcastle – Jubentus) aro- 19:45 – Carney Chukwuemeka (Chelsea – Borussia Dortmund) aro
08:30 – Kosta Nedeljkobic (Aston Billa – RB Leipzig) aro
Premier League
Kebin Danso (Lens – Tottenham) aro daga baya za a iya sayensa-Patrick Dorgu (Lecce – Manchester United) £25m. Marcus Rashford (Manchester United – Aston Billa) aro
Balentin Barco (Brighton – Strasbourg) aro – Cesare Casadei (Chelsea – Torino) £12.5m
-Ranar 1 ga watan Fabrairu-