Abubuwan 5 Da Zaku So Ku Ji A Ganawar Gwamnan CBN Da Shugaba Buhari A Daura
* Sauya KuÉ—i: masu tarin maÆ™udan kuÉ—i kadai na halas kamar ‘Yan Kasuwa kaÉ—ai aka Æ™arawa wa’adi daga 10 zuwa 17 ga fabarairu.

* Zuwa Yanzu, ‘Yan Nijeriya sun mayar tsoffin kudi kimanin tiriliyan 2.7.
* CBN ya ce sun samu nasarar sauya tsoffin kuÉ—i da kashi 75 cikin 100 zuwa yau Lahadi 29, ga Janairun 2023.
* A 2015, Tsabar kuÉ—i tiriliyan 1.4 kaÉ—ai ke yawo hannun jama’a, abin ya ninninka zuwa 3.23 a shekarar 2022 – Rahoton CBN.
* Shugaban Ƙasar da ba ya cin hanci ne kaÉ—ai zai amince a sauya kuÉ—i – Cewar gwamnan CBN.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp