• English
  • Business News
Wednesday, October 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Afirka Na Bukatar Malaman Makaranta Miliyan 15 Nan Da 2030 -Patrick

byLeadership Hausa
2 years ago
Afrika

LABARAI MASU NASABA

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

Hukumar kula da al’amuran ilmi, kimiyya da al’adu ta majalisar dinkin duniya (UNICEF) ta bayyana cewa Afirka na bukatar Malaman makaranta a kalla milyan 15 da za su koyar a makarantun Sakandare na da shekara ta 2030.

Ya ce Afirka na fama da karancin Malaman makaranta a makarantu masu yawa al’amari ya kasance haka ne  saboda rashin isassun kudaden da ake ware ma sashen ilimi a shekarun da suka gabata.Ya ci gaba da bayanin cewa duk da cigaban da aka samu akan daukar Malaman makaranta shekaru biyar da suka wuce a nahiyar amma ya ce al’amarin ya hadu da tafiyar Hawainiya don haka ya yi kira da gwamnatocin Afirka Kudu da Sahara su kara yawan Malaman makarantar da suke dauka ko wace shekara.

  • Abubuwan Da Nijeriya Za Ta Mora Daga Taron Saudiyya Da Jamus
  • Kayan Tarihi Na Manzon Allah S.A.W (II)

Babban mai sharhi kan harkokin ilimi a UNESCO,Patrick Nkengne,ne ya bayyana Malaman makaranta ‘yan kadan ne suke kula da milyoyin dalibai a nahiyar Afirka.

Ya ci gaba da bayanin “Lokacin da ajin da ya dace da dalibai 50 amma sai aka samu 100, tun tashin farko an fi son Malamin makaranta daya ya kula da dalibai 40 zuwa 50 abin da doka tafi amincewa da shi ke nan,amma a fili abin ya nuna da akwai matsala.Yayin da ake cigaba da samu karancin azuzuwa matsalar rashi ta karu ke nan cewar Nkengne,”.

Ilimin da ya shafi Sakandaren da akwai bukatar Malaman makaranta da yawa a yawancin kasashen Afirka.Emmanuel Manyasa shi ma kwararre ta harkar ilimi ya ce makarantu da yawa suna yaye daliban da basu da ilimi ne saboda rashin kwararrun Malaman makaranta.

“Wannan ya nuna da akwai Malamai wadanda basu jin dadi tsanin saboda su kansu da kuma masu koyo.

Masu koyo basu samun kulawar da ta kamata su samu,ya yin da su Malaman makaranta yawan daliban da suke kulawa da su ya dame su da yawan awoyin da suke dauka na koyarwa wanda hakan bai basu dama ta shirya abubuwan da za su koya wa dalibai.Shi yasa suke zuwa aji ba tare da sun shirya ba tare da danne  wata dama data kamata su samu.Daga karshe sai makarantu su zama wurin zuwa a koya ba tare da karuwa da ilimin daya dace a samu ba.”

Kamar yadda Nkengne ya ce a kasashen da suke da isassun Malaman makaranta su makarantun ne suke kokarin bada ilimi mai nagarta ka wadanda suke koyo saboda rashin samun kyakkyawan farawa ta ilimin da ya dace a fara sani.

“Abu mafi dacewa shi ne ace Malamin makaranta ya samu shirin yadda zai fuskanci dalibai wajen koya masuIn saboda hakan za isa su karu da ilimi mai inganci.Sai dai kash! Kuma wadanda za su koyar din basu samu kwarewa akan darussan da suka kamata su koyar.

“A irin wannan yanayin ba yadda za ayi su daliban su koyi wani abin azo a gani saboda basu da Malami,wannan abin yana da wuyar ganewa idan ana bukatar yin hakan abu mafi dacewa shi ne su Malaman ya dace  ay masu jarabawa da tabbatar da sun samu nasarar data su koyar.”

Manyasa ya ce ya kamata a karfafawa Malaman makaranta gwiwa domin hakan zai sa su maida hankali wajen ganin an cimma burin da ake bukata.

Ya kara jaddada cewa “Ya kamata mu tabbatar da ana kai Malaman makaranta wuraren da suka kamata a fadin kasa.Ta haka ne ake gane me ya dace ayi yaya za ayi shi na jan hakalin su Malaman su yi aiki a wuraren da basu taba tunanin za su je ba.

Yawancinsu ba su shirya ma wurin da yanayin shi basu saba da shi ba ga kuma al’amarin da ya shafi rashin tsaro,ko zuwa kauye su yi aiki,ai zai yi wuyar a shawo kan irin kan wadancan Malaman su je su yi aiki a irin wadancan wuraren? Ai wannan al’amari ne mai muhimmanci.”

Masu ruwa da tsaki shi yasa suka ja hankalin gwamnatocin Afirka su duba ko tunanin Malaman makaranta nawa za a bukata nan dka shekaru goma masu zuwa,ga kuma duba yadda za a rika horar da su,da samar da kudade saboda daukar Malamn tare da horar da su.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta
Ilimi

Minista Nnaji Ya Yi Ƙarar Jami’ar UNN Kan Rikicin Takardun Kammala Makaranta

October 6, 2025
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya
Ilimi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu, Ta Nuna Damuwa Kan Ƙarancin Malamai A Duniya

October 5, 2025
Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet
Ilimi

Jami’ar Ibadan Ta Bude Sashen Karatu A Gida Ta Intanet

October 4, 2025
Next Post
Hanyoyin Warware Kalubalen Da Kiwon Kifi Ke Fuskanta A Nijeriya

Hanyoyin Warware Kalubalen Da Kiwon Kifi Ke Fuskanta A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

Gwamnatin Nasarawa Za Ta Hukunta Duk Masu Amfani Da Sinadiran Kamun Kifi Acikin Ruwa

October 8, 2025
Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

Sin: Ana Sa Ran Jigilar Fasinjoji Fiye Da Miliyan 21 A Yau Ta Jiragen Kasa

October 8, 2025
Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

Kwastam Ta Kama Lita 35,000 Na Man Fetur, Tabar Wiwi Da Sauran Kayayyaki A Kebbi

October 8, 2025
Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

Sin Ta Yi Kira Ga Mambobin WTO Da Su Tinkari Yanayin Tangal-Tangal Tare

October 8, 2025
ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

ABU Na Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Duk Shekara A Wutar Lantarki

October 8, 2025
Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

Gwamnati Ta Roƙi ASUU Ta Soke Shiga Tsunduma Yajin Aiki, Ta Yi Alƙawarin Biyan Buƙatunsu

October 8, 2025
Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

Boko Haram Ta Taɓa Ayyana Buhari A Matsayin Wanda Zai Yi Mata Sulhu Da Gwamnati – Dalung

October 8, 2025
A Kama Wani Likitan Bogi A Neja

‘Yansanda Sun Kama Masu Laifi 153, Sun Ƙwato Miyagun Ƙwayoyi A Jihar Jigawa

October 8, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

‘Yansanda Da Mutanen Gari Sun Daƙile Harin Boko Haram A Borno

October 8, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio

‘Yan Nijeriya Sama Da Miliyan 33 Ne Ke Fama Da Matsananciyar Yunwa – Akpabio

October 8, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Go to mobile version