Allah ya yi wa mai dakin Alhaji Aminu Dantata, Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka fi sani da Mama Rabi rasuwa.
Mama Rabi ta rasu a Kasar Saudiyya bayan ta sha fama da rashin lafiya.
- Bangaren Hada-hadar Kasuwanci Ta Yanar Gizo Na Kasar Sin Ya Bunkasa A Cikin Watan Maris
- Babu Daukar Fansa A Gwamnatin Abba Gida-gida – Hon Bashir
Wata majiya da ke da kusanci da iyalin nata ne suka sanar da rasuwarta a daren ranar Asabar.
‘Ya’yan da ta bari su hada da Alhaji Tajuddeen Dantata, Hajiya Batulu Dantata, Hajiya Jamila Dantata da Hajiya Aliya Dantata Malama Batulu Dantata.
Ta rasu ta bar jikoki da dama.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp