• English
  • Business News
Tuesday, November 4, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Ba Ta Cancanci Zargin Wasu Sassan Ba Bayan Ta Gaza Shawo Kan COVID-19 A Cikin Gida

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

LABARAI MASU NASABA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

Tun daga yau Lahadi, kasar Sin ta sassauta matakanta na yaki da cutar COVID-19 daga rukunin A zuwa rukunin B, don haka ta daina daukar matakan binciken cutar kan matafiya da kayayyaki dake shigowa daga ketare, an kuma dawo da yawon bude ido na ‘yan kasar Sin zuwa ketare yadda ya kamata.

Kasar Sin ta shafe shekaru uku tana shirye-shirye domin wannan rana. Bayan da ta yi ta fama da ayyukan yaki da cutar, kasar Sin ta inganta manufofin kandagarkin annobar bisa lokaci da yanayin da ake ciki, wanda hakan zai taimaka wajen daidaita aikin rigakafin cutar, da ci gaban tattalin arziki da zamantakewar al’umma, haka kuma zai taimaka wajen yin mu’amalar al’ummar kasar Sin da na kasashen waje.

  • Halin Rigakafin Annoba A Amurka Yana Da Ban Tsoro, Ta Yaya Za Ta Nuna Yatsa Ga Saura?

Amma duk da haka, yanzu wasu ‘yan siyasa da kafofin watsa labaru na Amurka wadanda a baya suka yi kira ga kasar Sin da ta sassauta manufarta ta yaki da cutar sun soma sukar daidaita manufofin kandagarkin cutar da kasar Sin ta yi, inda suke sanya takunkumi ga shigar baki masu yawon bude ido daga kasar Sin kasar su. Irin wannan mataki da suka dauka bisa ma’aunai biyu, ya fallasa duhun tunaninsu, kan nasarorin da Sin ta samu wajen yaki da annobar.

A halin yanzu, nau’ikan cutar iri-iri na yaduwa a Amurka, hakan ya sa mutanen kasar ke shan wahala kwarai. Maimakon yin la’akari da yadda suka yi sakaci da aikinsu, wadannan ‘yan siyasar Amurka, suna ta kokarin bata sunan kasar Sin a fannin yaki da annobar, tare da rika siyasantar da annobar, don kawar da tunanin al’umma game da sabanin dake cikin kasar. (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Sarkin Kasar Spaniya Zai Kawo Ziyara Kasar Sin

November 3, 2025
Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Watsi Da Zargin Trump Dangane Da Gwajin Nukiliya A Asirce

November 3, 2025
An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Kasuwanci Na Duniya Na 18 A Macau

November 3, 2025
Next Post
Shugaba Xi Ya Jaddada Muhimmancin Kara Zamanantar Da Harkar Shari’a Da Tsaron Al’umma

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

“Ƴan Adawa Sun Wuce Gona da Iri — Wike Ya Soki Masu Goyon Bayan  Trump

November 3, 2025
Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

Shugabannin Wasu Kasashe Za Su Halarci Baje Kolin CIIE Karo Na Takwas A Birnin Shanghai

November 3, 2025
Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

Li Qiang Zai Halarci Bikin Bude Taron CIIE Na 8 Da Sauran Ayyuka

November 3, 2025
Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

Likitocin Gwamnati Sun Zargi Gwamnatin Tarayya Da Yaɗa Bayanai Na Karya

November 3, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

Bikin Baje Kolin CIIE Zai Samarwa Najeriya Karin Damammaki

November 3, 2025
Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

Chadi Ta Rufe Iyakarta Da Nijeriya Bisa Dalilan Tsaro

November 3, 2025
Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

Sin Ta Yi Allah Wadai Da Illata Fararen Hula Tare Da Fatan Gaggauta Kawo Karshen Yaki A Sudan

November 3, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.