A ranar Alhamis ne aka kammala wasannin zagaye na biyu na gasar cin kofin zakarun Turai, inda wadanda suka zo na biyu a rukuninsu na gasar zakarun Turai suka fafata da kungiyoyin da suka zo na uku a gasar zakarun Turai.
Ga yadda jadawalin zagaye na 16 ya kasance:
- Sparta Prague vs Liverpool
- Marseille vs Villarreal
- Roma vs Brighton
- Benefica vs Rangers
- Freiburg vs West Ham
- Sporting Lisbon vs Atalanta
- AC Milan vs Slavia Prague
- Qarabag vs Bayer Leverkusen
Za a buga wasan farko a ranar 7 ga watan Maris yayinda wasa na biyu zai kasance a ranar 14 ga watan dai na Maris.
Talla
Haka abin yake a gasar Uefa Conference League inda aka hada kungiyoyin kamar haka.
- Servet vs Viktoria Plzen
- Ajax vs Aston Villa
- Molde vs Club Brugge
- Union SG vs Fenerbahce
- Dinamo Zagreb vs PAOK
- Sturm Graz vs Lille
- Maccabi Haifa vs Fiorentina
- Olympiacos vs Maccabi Tel-Aviv
Talla