ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisar Dattawa Ta Umarci FIRS Ta Dakatar Da Asarar Naira Tiriliyan 17 Na Haraji

by Abubakar Abba
3 years ago
Majalisar Dattawa

Majalisar Dattawa, ta hanyar kwamtin kula da kudade na majalisar, ta nuna bacin ranta kan asarar da aka tabka ta Naira tiriliyan 17 biyo bayan damar da aka bayar wajen tattara haraji a shekaru biyar da suka gabata.

Kazalika, majalisar ta kuma shawarci hukumar tattara haraji ta FIRS da ta dakatar da bayar da wannan damar ta tattara harajin.

  • ‘Yan Nijeriya Ku Ba Wa Tinubu Ƙarin Lokaci Zai Magance Matsalolin Nijeriya – Gowon
  • ‘Yan bindiga Sun Kashe Mutum 6 A Jihar Katsina

Majalisar ta nuna kin aminta da ci gaba da bayar da wannan damar da majalisar ta yi, ta bijiro ne a cikin kasafin kudi na 2024 da hukumar ta FIRS ta gabatar wa da kwamitin kula da kashe kudade na majalisar.

ADVERTISEMENT

Bugu da kari, shugaban hukumar  FIRS Zacch  Adedeji ya shda wa kwamtin cewa, hukumar na sa ran za ta tara harajin da ya kai jimlar Naira tiriliyan 19.4 a  2024, sabanin bashin harajin da ya kai Naira tiriliyan 2.7 wanda aka tsara za yi aikin yin hanyiyi da babban bankin Nijeriya zai yi a kasar nan, wanda kuma za a dakar da yin akin.

Shi ma a jwabinsa shugaban kwamitin sanata Sani Musa na jam’iyyar APC mai wakiltar mazabar Neja ta gabas ya shedawa shugaban na FIRS, cin zarafin na bayar da damar da biyan harajin, ya haifar da Nijeriya tabka asarar kimanin Naira tiriliyan 17 a shekaru biyar da suka wuce, wanda ya zama wajibi, a dakatar da bayar da wannan damar.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Ya yi nuni da cewa,  hasashen da shugaban hukumar ya yi na son tara harajin da ya kai na Naira tiriliyan 19 a 2024 abu ne mai kyau idan aka kwatanta da harajin da hukumar ta tara a 2023 wanda ya kai jimlar Naira 11.16.

Ya ci gaba da cewa, sai dai, majalisar na da yakinin za ka iya tara harajin da kai na Naira tiriliya 30 idan har an samar da matakan fa suka dace.

Har ila yau, Zacch ya shewa kwamitin cewa, don a kare Nijeriya daga rubanya karbar haraji FIRS ta hanyar uin hadaka da kwamtin da shugaban kasa Bola Tinubu ya kafa, za su rage karbar haraji da ban da ban da suka kai  62 zuwa guda 8, inda ya ce, wannan abun taiakici ne ganin cewa, a Niheriya  ayau ana karbar harajin da ya kai ba da ban da ban har guda 62 wanda kuma daga cikin 62, ya kai kashi 97 da ake iya tattarawa.

Ya kara da cewa, tuni kan wannan mun fara tuntubar gwamnonin jihohin kasar nan wanda ya zuwa yau, ba za mu samu sama da takwas zuwa tara na harajin da jihohi da gwamnatin tarayayya, za su tattara ba.

Da yake yin bayani kan takardamar wanzar da tsarin haraji na TCS na gina hanyoyi da CBN zai yi  Zacch ya nanata cewa, tun da farko an ware Naira tiriliyan 2.5 ne don yin aikin wanda kuma dole ne a wanzar da aikin, kafin a fara yin wani sabon aikin.

Kan shirin bashin haraji kuwa ya ce, shiri ne mai kyau amma dole ne sai kamfanin NNPCL ya kammala kashe Naira tiriliyan 2.5 da aka ware masa kafin a fara wani sabo.

Majalisar Dattawa
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
An Buga Jadawalin Zagaye Na 16 Na Gasar Europa Da UEFA Conference League

An Buga Jadawalin Zagaye Na 16 Na Gasar Europa Da UEFA Conference League

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

September 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

September 10, 2026
Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.