ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kashe Mutane 6 A Sabon Hari A Kammuku Da Ke Neja

by Sadiq
2 months ago

An kashe mutane shida bayan wasu da ake zargin Fulani ne suka kai hari Tasha-Rimi, yankin al’ummar Kammuku da ke ƙaramar hukumar Rafi a Jihar Neja.

Harin ya faru da daddare, inda rahotanni suka ce Musa Bahago da ɗansa, Hamisu Musa, na cikin waɗanda aka kashe.

Shugaban ƙauyen Tasha-Rimi, Alhaji Garba Mohammed Bissalla, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa al’ummar yankin sun shiga firgici sakamakon harin.

ADVERTISEMENT

Ya ce mazauna yankin suna bin kiran gwamnatin jihar na zaman lafiya, bayan wasu rikice-rikice da suka faru a baya tsakanin al’ummar Kammuku da Fulani.

Kimani watanni uku da suka gabata, rikici tsakanin ƙungiyoyin biyu kan gonaki da hanyoyin kiwo ya yi sanadin mutuwar sama da mutane 20 a yankin.

LABARAI MASU NASABA

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

Ana jiran samun ƙarin bayani kan sabon harin.

MASU ALAKA

2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya
Siyasa

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace
Manyan Labarai

ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

November 15, 2026
IFAD
Manyan Labarai

Manoman Yobe Sun Yi Farin Ciki Da Inganta Tsaro, Sun Koka Kan Tsadar Taki

November 15, 2026
Next Post
Taron MAN: Masu Masana’antu Sun Yi Wa Rumfar Dangote Dafifi Don Neman Bayanai Kan Hannayen Jarin Matatarsa

Taron MAN: Masu Masana’antu Sun Yi Wa Rumfar Dangote Dafifi Don Neman Bayanai Kan Hannayen Jarin Matatarsa

LABARAI MASU NASABA

2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya

An Kai Wa Kwankwaso Hari Tare Da Jikkata Wasu A Kano

November 15, 2026
Shehu Buba Ya Zargi Gwamnan Bauchi Da Bai Wa Kansa Da Iyalansa Kwangiloli

Shehu Buba Ya Zargi Gwamnan Bauchi Da Bai Wa Kansa Da Iyalansa Kwangiloli

November 15, 2026
SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

SERAP Ta Bai Wa INEC Wa’adin Kwanaki 7 Ta Gurfanar Da Waɗanda Ake Zargi Da Rikicin Siyasa

November 15, 2026
ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

ICPC Za Ta Fara Wallafa Sunayen Mamallakan Kadarorin Da Ta Ƙwace

November 15, 2026
CMG Da MDD Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna

CMG Da MDD Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Fahimtar Juna

November 15, 2026
Ƙasar Italiya Ta Ci Tarar Facebook Yuro Miliyan 805

Ƙasar Italiya Ta Ci Tarar Facebook Yuro Miliyan 805

November 15, 2026
Mujallar Qiushi Za Ta Wallafa Sharhin Xi Jinping Mai Taken “Yin Kokari Wajen Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik”

Mujallar Qiushi Za Ta Wallafa Sharhin Xi Jinping Mai Taken “Yin Kokari Wajen Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik”

November 15, 2026
Layukan Dogo Na Kasar Sin Sun Gudanar Da Balaguron Fasinjoji Sau Biliyan 4.13 A Cikin Watanni 10 Na Farkon 2026

Layukan Dogo Na Kasar Sin Sun Gudanar Da Balaguron Fasinjoji Sau Biliyan 4.13 A Cikin Watanni 10 Na Farkon 2026

November 15, 2026
Shugabanni 12 Na Yankunan Tattalin Arzikin Kungiyar APEC Za Su Halarci Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na 2026

Shugabanni 12 Na Yankunan Tattalin Arzikin Kungiyar APEC Za Su Halarci Taron Shugabannin Kamfanoni Na APEC Na 2026

November 15, 2026
Ƴan Bindiga Sun Harbe Hadimin Gwamnan Zamfara Har Lahira

Ƴan Bindiga Sun Harbe Hadimin Gwamnan Zamfara Har Lahira

November 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.