Jiya Talata, Mujallar “Neman Gaskiya” ta wallafa wani muhimmin makalar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya rubuta mai taken “Zurfafa kwaskwarima a gida da bude kofa ga waje domin kara sa kaimi wajen bunkasa aikin zamanintar wa irin na kasar Sin”.
Makalar ta nanata cewa, tsarin yin kwaskwarima a gida da bude kofa ga waje muhimmin mataki ne da Sin take bi a halin yanzu don zamanintar da kanta, kuma kamata ya yi a tsai da babban shirin zurfafa yin kwaskarima a sabon mataki, ta yadda za a samar da karfi mai inganci ga gaggauta samun ingantaccen bunkasuwa da zamanintarwa iri na kaasr Sin. (Amina Xu)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp