Sin Za Ta Ji Ra’ayoyin Jama’a Kan Takardar Sunayen Kayayyakin Da Za Ta Kayyade Fitarwa Kasashen Waje
Ma’aikatar kasuwancin kasar Sin ta fitar da sanarwar sauraron ra’ayoyin jama’a a jiya Alhamis, kan takardar sunayen kayayyakin da kasar...