Shugaban Kasar Sin Ya Bukaci A Daukaka Ra’ayin Gurguzu Mai Sigar Kasar Sin Yayin Da Deng Xiaoping Ke Cika Shekaru 120 Da Zuwa Duniya
Shugaban kasar Sin ya yabawa gagarumar gudunmuwar da marigayi Deng Xiaoping ya bayar tare da kira da a daukaka tunanin ...