Jami’an Sin Da Rasha Za Su Jagoranci Taron Karo Na 28 Na Kwamitin Kula Da Tattaunawa Tsakanin Firaministocin Sin Da Rasha
Kakakin ma’aikatar kasuwancin kasar Sin, He Yadong, ya sanar da cewa, bisa amincewar kasashen Sin da Rasha, za a gudanar ...