Tinubu Ya Isa Birnin Rome Don Halartar Taron Tsaro Na Aqaba
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Rome, Italiya, domin halartar taron shugabannin ƙasashe na Aqaba, wanda zai mayar...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Rome, Italiya, domin halartar taron shugabannin ƙasashe na Aqaba, wanda zai mayar...
Sufeton ƴansanda na Ƙasa, IGP Kayode Egbetokun, ya maye gurbin Kwamishinan ƴansandan birnin tarayya, CP Ajao Adewale, sakamakon ƙaruwar matsalolin...
Sojojin Nijeriya sun kashe wani kwamandan ƙungiyar ƴan ta'adda IPOB/ESN da ake nema ruwa a jallo, mai suna ‘Alhaji’, tare...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta ƙasa (ASUU) ta sanar da fara yajin aikin gargaɗi na ƙasa baki ɗaya na tsawon mako...
Shugaban Gwamnonin Jam’iyyar PDP (PDP Governors Forum) kuma Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya bayyana cewa barin jam’iyya saboda wasu...
Sojojin Operation Haɗin Kai (OPHK) na Rundunar Haɗin Gwuiwa ta Arewa maso Gabas sun kashe ƴan Boko Haram tara, tare...
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Arewa a majalisar dattawanl, Dr. Sama’ila Dahuwa, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP, yana...
Babban kwamandan runduna ta 2 na Sojojin Nijeriya kuma Kwamandan Sashi na 3 na atisayen Fansar Yamma, Manjo Janar Chinedu...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu matasa biyu da suka nutse yayin wanka a rafin...
Gwamnatin Jihar Bauchi ta cimma yarjejeniyar alƙawarin zuba jarin fiye da dala biliyan 5.2 bayan kammala Taron Tattalin Arziki da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.