Tsohon Shugaban INEC, Farfesa Humphrey Nwosu Ya Rasu
Farfesa Humphrey Nwosu, tsohon Shugaban hukumar Zaɓe ta ƙasa (NEC), ya rasu yana da shekaru 83. An haifi Nwosu ranar...
Farfesa Humphrey Nwosu, tsohon Shugaban hukumar Zaɓe ta ƙasa (NEC), ya rasu yana da shekaru 83. An haifi Nwosu ranar...
Fursunoni guda goma sha ɗaya daga gidan yari mai matsakaicin tsaro a Kaduna sun sami digiri na farko da takardun...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Yobe ta kama wata mata mai shekaru 54, bisa zargin safarar alburusai guda 350 masu girman 7.62×39mm....
Gwamnatin Tarayya za ta miƙa aikin gina titin Koko-Mahuta-Dabai-Zuru mai nisan kilomita 87 ga Gwamnatin Jihar Kebbi. Aikin, wanda aka...
EFCC ta sake gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, da tsohon Kwamishinan Kuɗi, Ademola Banu, bisa sabbin tuhume-tuhume...
Rumbun samar da wutar lantarki na Nijeriya ya sake rugujewa, wanda ke zama karo na biyar a shekarar 2024. Wannan...
Jam’iyyar New NNPP ta dakatar da Dr. Abdullahi Baffa Bichi, Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, da Muhammad Diggol, Kwamishinan Sufuri. Wannan...
Gwamnatin tarayya ta amince da daga darajar filin Jirgin Sama na Muhammadu Buhari da ke Maiduguri zuwa matsayin filin jirgin...
Super Eagles sun koma Kano bayan tafiyarsu zuwa Libiya domin wasan neman cancantar shiga gasar AFCON ta 2025 bayan an...
Tsohon Shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya danganta matsalolin da Nijeriya ke fuskanta da haɗama, son kai, da kuma jahilci, yana...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.