Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Nadin Hafsoshin Tsaron Nijeriya
Majalisar Dattawa a zamanta ranar Alhamis ta tabbatar da nadin Hafsoshin Tsaron Nijeriya da shugaba Tinubu ya nada. Tabbatar da...
Majalisar Dattawa a zamanta ranar Alhamis ta tabbatar da nadin Hafsoshin Tsaron Nijeriya da shugaba Tinubu ya nada. Tabbatar da...
Rundunar ‘Yansandan jihar Jigawa ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargin ‘yan fashi da makami ne a...
Gwamnatin tarayya ta ce ta shigar da masu bukata ta musanman 500 cikin tsarin inshorar lafiya na kasa (NHIS), don...
Jaruma Cynthia, wadda ta fito a wasu fina-finan Kudancin kasarnan da dama ta rasu a daren ranar Talata. Abokin aikinta...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rubutawa majalisar wakilai wasika kan neman gyara a kwarya-kwartar kasafin kudin shekarar 2022 don...
Kimanin watanni biyu da barin ofis a matsayin mataimakin shugaban Nijeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya samu mukami a fannin makamashi...
A ranar Talata, shugaba Bola Tinubu, ya nemi amincewar majalisar dattawa domin tabbatar da sabbin shugabannin Hafsoshin tsaro da ya...
Hukumar Kula da Yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen samun hasken rana da gajimare daga ranar Litinin zuwa Laraba...
Jami’ar Bayero ta Kano ta yi bikin dawowar tsohon babban sakataren hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC), Farfesa Abubakar...
Akalla alhazan jihar Kano tara ne suka ɓarke da guduwa a Birnin Makka bayan kammala aikin Hajji. Aminiya-Trust ta rawaito...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.